*💖💖MARAICIN A'ISHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W•F_🏝️*
*NA*
*TEEMAH SABO✍🏼*
*GABATARWA;*
*Dukkan yabo da Godiya sun tabbata ga Allah Ubangijin talikkai,Salati maras adadi zuwa ga sugaban manzanni.*
_GODIYA GA ALLAH (SWT) DA YA BANI DAMAR FARA RUBUTA WANNAN LITTAFI, ALLAH YASA NA KAMMALA LAFIYA_
*TSOKACI;WANNAN LABARI NA K'IRK'IRA NE,BA GASKE BA NE,DUK WANDA YACI KAROU DA SHI KUMA YA YI DAI-DAI DA RAYUWARSA TO KI/KA SANI ARASHI NE.*
*BABI NA D'AYA*
Garin Zariya zuciyata ta auna min na tafi,cikin hanzari na nufi Tasha na shiga motar garin,Tafiya mukeyi amma ganin nake kamar direban baya gudu,Bayan uban gudun da ya ke shararawa akan lafiyayyen titin.
A hakan har mu ka iso wani k'auye me suna DUTSI,kauye ne" wanda al'adunsu abin burgewa ne, musamman na gargajiya"Bayan nayi tafiya saman tudu har na gangaro wani lungu,daga gabas wani madaidaicin gida ne,Wanda aka zagaye da Kara da ciyawa. Gidan na shiga sai dai me?Ina shiga na dinga jiyo sautin Kuka a zauren, Da sauri nayi azama na shiga zuciyata na bugawa.
Da shiga sai na ci karo da wata kyakykyawar yarinyazaune, tana kuka Mai tsuma zuciyar mai sauraro, da kaganta zakaji tausayinta tun daga yanayin ta har yadda take Kukan,cike da masifa,wanda duk me imanin kwarai zaiji tausayinta.
Sallama nayi tare da isa kusa da ita na kamata ido na ya yi jajur Saboda Tausayi ita kuma sai kuka takeyi, hawaye da majina sun hade sunyi kaca-kaca a fuskarta.
Kallonta nayi da kyau Ina nazari yarinya ce, wadda bazata wuce shekara bakwai ba,Amma da ganinta gaskiya kasan cewa Allah ya yi halitta me kyau, Domin tana da zubi da tsari me kyau,duk da a zaune take Amma naga Haske,kyaun fuska,diri me kyau da yalwataccen gashi tattare da ita.
Yanayin kirar jikinta tamkar na 'ya'yan manyan masu kud'i Domin 'yar lukuta ce,mulmul jikinta ko'ina a cike kallo daya zakace tayi shekara goma Sha,saboda girman jikinta tabarkallah.
Ina zaune Ina nazarin ta da tunanin halin da ta ke ciki,A can gefe d'aya najiyo muryar wata tsohuwa Tace"
"Keee!!!".
" A'isha me kikeyi a nan? Da bazaki tashi ki d'auki alalen ba?Ko uban waye kike jira!
Cikin kuka yarinyar Tace''Inna da. Allah ki bani Abinci,saboda Yunwa nikeji idan na ci sai na d'auki tallan...."Inji A'isha.
"Kaji min 'yar malfar uba!lallai ma ɗiyar ga kin raina ni! shi ne kika zo kina min kukan munafunci, dan mutane suce" Ban rik'e amanar yar' uwata ba? Toh abinci ba zan bayar ba, babu shi sannan ko akwai shi ba zan ba ki ba! ki tafi ki samu uwar ki cikin kabari ta baki makirar yarinya yunwar ta dad'e da bata zama ajalinki ba".
K'ara fashewa tayi da kuka!me shiga zuciya, Domin ta tsani a zagi mahaifiyar ta, tana cikin kukan taji Inna na cewa
"Dan uban ki sani, baki tashi ba ko!sai na fito na halakaki?.
A tsorace ta A'isha mi'ke tabi hanyar wani d'aki, ta shiga inda babu komai sai yar tabar marta dan ko kayan ta cikin bakon ta iyakar su kala shidda, wasu kaya ta ɗauko riga doguwa tasa da wani hijabi kalar ja sannan taja silifas d'inta tsinkakki.
Ko da ta fito tana sharar kwallah,Ni Kuma tausayinta ya hanani ko da digon Motsi!Caraf su ka hadu da Inna ta fito daga dakinta,Tsohuwace 'yar kimanin shekaru Hamsin,me Jiki gajera da ita baka wulik,Da jajjayen idonta dubeta, ta bud'e ba k'aton bakinta cike da goro,Tace makira wato Kinga wancan bakuwar Mata Shiyasa Kika aza min kuka!Salon makirci...
Inna ba haka bane Yunwa nikeji...Cascacassss Inna ta wanke A'isha da mari tare da turo keyarta gaba,kad'an ya rage ta fad'i a russunne,nayi sauri tadhi na tareta ta fad'o jikina tana Kuka ni Kuma jikina na kakkarwa.
Cikin masifa Tace"munafuka maza ki d'auki alalen nan
"Gashi can na dubu d'aya da dari biyar ne, karki yadda ki dawo min dashi,kije ko juye ne ai Miki nidai Kar naira tayi ciwon Kai,ke yau ko ba da kanki ne zakiyi to f kiyi, ni dai naji kud'ina a tafin hannuna. idan ba haka ba yau baki da abincin dare a gidan nan sannan saina kai ki inda shegiyar uwarki ta tafi dan ko na ita da a kyshewa sai tafiki jin dadi ".
Cikin muryar kuka tace "To Inna.'
Dubana tayi tana Kuka!Tace"Na gode 'yar uwa duk da ban sanki b,Amma kin ceceni da yanzu mna fad'i watakil naji ciwo,daga nan ta durkusa tare da d'aukar bukittin na alalen ta bi hanyar fita daga zauren tana waiwayo ni.
Tana fita na dubi Inna nace"Ina yuni Tace"Lafiya law ke kuma algunguma daga Ina?
Goge hawayena nayi nace"Ni bakuwace Sunana Hafiza daga jihar sakkwato zani zariya,na biyo ta kauyen nan naga yanayinsa ya burgeni,Shiyasa na sauka a nan ashe da rabon in ga irin cutar da kikewa marainiya,Inna kiji tsoron ALLAH ya kamata ki sani shi D'a na kowa ne,da naki da na wasu baki san Wanda Zaki mora ya moreki ba...
Dan Allah dakata! yarinya bana son dibar Albarka!ke har kin isa ki nuna min wannan,waye saanki bana son shashancin banza,kin fito yawon banza,kin baro uwarki da ubanki ki zo kina min wa'azi to fita ki barmin gidana Ina ruwanki da lamarina da A'isha.
Rufe bakina nayi Saboda Kuka! Wannan k'azafin da Inna tayi min ya yi min zafi amma ahakan na ja Takalma na nafita daga gidan,ita Kuma sai surfa masifa take tana fad'in Allah ya rabawa kowa da 'yan gulma,da sa ido, Babu gadonka,amma akwai na zancenka.
*****************
A hankali ta ke tafiya har ta isa titin da ake fita daga 'kauyen nasu zuwa garin zariya. A bakin titin ta ke zama yau ma nan ta zauna inda ta iske abokiyarta" Sadiya zaune tana fira da samari,bayan sun gaisa Sadiya ta dafa hannuntaTace,
" Aisha lafiya ki ke yau na ga baki fito da wuri ba?"
Cikin muryar kuka Tace" lafiya lau sadiya"
Sadiya girgiza kanta tayi Tace,
"Aisha ba zaki gayamin halin da kike ciki ba Domin n nasani Kuma kaf kauyen mu ba Wanda Bai san hakinda kike ciki ba!Kash marainci baiyi ba!Allah ya rabamu da shiga rayuwar maraici irin naki A'isha. yau ma Inna bata baki abincin ba ko?
Gyad'a mata kai tayi,Tana share kwallah.
Abincin ta ta bud'e ta zuba mata aleda ta rik'o hannunta cikin muryar lallashi tace,
" ci wannan ko zaki samu sassaucin yunwar nan duk da na san bazai isheki ba "
"Amsa tayi jiki na rawa tace"na gode 'Yar uwata kuma YAYATAH sadiya Allah yabar mu tare yadda kike taimakona kina tausayina Allah ya tausaya miki."
Ameen k'anwata A'isha inji sadiya tana murmushi tare da goge hawayen da ya sulalo mata a fuska,Domin ta d'auki A'isha tamkar kanwarta,tana tausayawa rayuwar ta me cike da tausayi da Al'ajabi.
*(Muje zuwa Fans shin wacece Aisha? sannan wacece Inna?Meye dangantakar su?Bakuwa Hafiza ta wuce abinta ko tana Ina? Wannan amsoshi zaku samesu idan kun ci GABA da bibiyar zafafan novels d'ina)*
*TEEMAH SABO✍️*
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
TEEMAH SABO
BABI NA 2
Aysha bata dawo gida ba sai wuraren karfe 2pm.
tana dawowa.
INNA najin salamar ta da gudu ta fito waje".
Tana wasar wasu hawrun ta...
"Ke aysha bance ina son salamar kiba ina kuɗi na?" miƙa mata kuɗin tayi tace" INNA kinga Allah yasa nasayar duka.." hararta INNA tayi sanna tace" wannan kuma ke kin ka sani nidai kuɗina nasani ki kawo mun kawai na amshe.""
"Toh INNA Allah hutar da ranki.." ta faɗa cikin ladabi..
Tsaki INNA taja tace" inkin gama aikin ki ga abincin ki can idan kin gama kiyi min wanke-wanke kin ɗaura sanwar tuwo can.." bata amsa mata ba ilama tukunyar ta buɗe tana me sakawa tafara cin abincin tana tunanin lokacin da uwar ta na raye sannan da yanda rayuwar ta yanzu take tafiya"...
Shin wacece aysha ...
Aysha ɗiya ce ga malam sani"
Sani haifafen ɗan garin ƙauyen zamafara ne, sana'ar sa kamun kifi yana zuwa gari gari dan yin sana'ar sa inda Allah ya kaishi garin yola can ya haɗu da mahaifiyar Aysha can ankayi auren su, hankalin mahaifiyar shi ya tashi dan rabon ta da ganin ɗanɗan ta tilo anyi wata 3 kawo wannan lokaci tana cikin addu'a Allah bayana shi...
Malam sani bai dawo gida ba saida yayi shekara daya a garin yola da matar sa Amina"
Koda malam Sani yace" yana son ya koma gida amma bazai je da amina ba, jin hakan yasa ta gayawa baffan ta komi inda shi kuma yace bazai yarda ba yaje yabar ta da tsofon ciki ba yaci amanar ta hakanam dai sani yakoma gida da matar sa koma war sa gida ya iske mahaifiyar shi batada lpy gashi bata da kowa sai shi yasa bayan dawowar su da sati ɗaya Allah ya anshi ran mahaifiyar tashi wato zuwaira hakanan malam rayuwar shi tayi ta tafiya shida matar sa Amina inda yanzu cikin ta yakai watan haihuwa"..
Malam yana bata kulawa daidai gwargwado ranar juma' Allah ya tada amina da masifafen ciyon mara sanan gashi malam yafita hakanan tayi ta daurewa koda malam ya dawo gida ta galabai ta gashi tana jin numfashin ta yana son daukewa koda sani yashiga ɗakin yaga halin da take ciki fita yayi dan samu mata taimako a makwftan su dan cikin garin masuda asibiti sai anshiga zariya mai ansar haihuwa anka kirawo inda koda ankazo da mai ansar haihuwar kukan yaro sunkajiya cikin dakin dashigar ta taga ta haihu taimaka ma amina tayi dan ta dawo haiyacin ta hakanan rayuwar tayita tafiya ran suna ɗiya taci sunan ta Aysha inda take samun kulawa gun mahaifiyar ta Dan amina tana son sunan hakanan Aysha tayi ta samun kulawa har takai shekara 3"..
Ranar wata alhamis suka shirya dan zuwa yola inda Allah yakai su lpy Aysha kowa cewa yakeyi abashi ita sabida yanda take da farin jini ga kyau, da shiga rai dan-danan tasaba da yan uwa mahaifiyar ta haka nan dai ba Amina naso ba ta bar ƴar ƙaramar ƴarta da takeji har cikin ranta, kwanan Amina da malam daya sunka kamu hanyar su dan zuwa gida inda Allah ya kawu musu hatsarin mota nan take Allah ya anshi ran amina shikoma malam sai da yayi jinya sosai kafin ya warware, bayan mutuwar amina yan uwan ta sun kayi shawara da inba damuwa sani ya auri kanwar ta dan ta kula da aysha haka ankayi dan sani bazai iya cewa aa ba bayan auren sadiya da sani da shekara 2 Allah yayi masa rasuwa sanadiyar ciyon zuciyar da yasamu lokacin rasuwar amina a hannun sadiya Aysha tadawo da zama tun lokacin aysha jin dadin ta yaƙare
Mukoma cikin labarin namu**
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
TEEMAH SABO
BABI NA 3
Gama cin abincin tayi ta wanke hannun ta alhamdulilah Allah, yanzu naci na ƙoshi murmushi tayi ɗakin INNA ta shiga bakin ta dauke da salama "ke munafika me kikazo yimin ɗaki"?
"INNA dama na gama cin abincin ne dan Allah kibari naje islamiya na dawo sai nayi aikin..?" harara INNA tayi mata "toh munafika ba inda zakije in iskancin ne ya motso miki toh ba inda zakije sannan ki tashi tun kafin na buɗe idona ki wuce zuwa yin aikin da nasaki.." cike da hargowa ta ida maganar...
Tashi tayi da sauri tafita waje hanyar rijiya tabi ta ɗauko bokiti tafara jawo ruwan wanke-wanke ta dawo tanayi, tana gamawa ta aza sanwarar tuwo tana gamawa taje dan gayawa INNA ..
Salama tayi tashiga "INNA na gama najiya ganinan fitowa murmushi aysha tayi tace a'a gayamin miza ayi yanzu harara ta INNA tayi tace ke yarinya ni zance kimin aikin abinci dan kimin barbadin da uwar ki takewa mallam mtssw fitar min daga ɗaki...
Tashi tayi tana kuka ita kulum mamaki INNA ta kebata yanda batason yar uwar ta..
Tana nan tana ta tunanin ta INNA tafito "ke!" da sauri Aysha ta dawo daga tunanin da takeyi. "kitashi kije gidan dilaliya kice nace ina son ganin ta sannan ki amshi kuɗin nan kisayo min kayan miya.." ta faɗa tana miƙo mata kuɗin.. ansar kuɗin tayi ɗaki ta shiga ta dauko hijabin, tafiya takeyi cikin kwanciyar hankali inda aka saida kayan miya taje sannan taje gidan dilaliya dan gaya mata sakon INNA koda taje gidan rufe taganshi hanyar komawa gida tabi tana isa gida taji gaban ta na faɗuwa ida shiga tayi dilaliya tagani zaune da INNA gaishe ta tayi sannan tabawa INNA kayan miyar " yanzu ko naje gidan ki a rufe!."" kallon ta dilaliya tayi tace" umm fitsarariyar yarinya sai da kika gama iskan cin, shine zazo da gaba da wata banzar maganarki.."
Hmmmm!!
"Wallahi nake gaya miki Sadiya yanda naga yarinyar nan tsaye nagan ta tana magana da wani saurayin ta yana ta shafata, sai wani narke mai take har na wuce ta gabansu basu luraba.." kallon ta Aysha tayi "koba haka bane karya nayi miki?" wasu zafafan hawaye ne taji suna zubo mata can taji muryar INNA nacewa " ai wallahi dilaliya abinda yasa nace akira min ke kenan sabida naji zahirin ne take aikatawa, abinda na yanke tunda a nan taƙi nutsuwa so nake naji yaushe zaki ɗibi yaran da kuke zuwa dasu birni? Abinda na kashewa ƴar nan nake so na fanshe ma'ana kuɗi nake so nayi."
Murmushi dilaliya tayi tace" masha Allah sadiya kudi kamar kinyisu jiya nan ladi tace min ana bukatar mutane 10 sannan kyauwawan mata birni nasamu 9 kinga Allah yasa banfara wucewa ba sai mu sata ta karshen su..." murmushi INNA tayi tace" nagode dilaliya Allah bar zumunci ameen bakomi sadiya..
Mamaki da takaici yacika zuciyar Aysha irin waga karya da dilaliya tayi mata sannan da waga magana da taji sunayi akan zuwanta birni..!!!
Toh friends muje zuwa danjin ya tafiyar aysha birni zata kasance *******.
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
*TEEMAH SABO✍️*
*BABI NA 4*
INNA tace,
" ke mikike jira baki tashi muna danam
Hanyar dakin ta tabi can taji muryar dilaliya tace aysha zonan tsayi tayi ta goge hawayan da takejin na zubo mata a fuska jiyowa tayi tace ,
" gani Ki shirya nakajin tunda ansamu ta karshen jibi zamu wuce kinga kinada kwana biyu kinjiya toh tace tatashi dakin ta tashiga dashigar ta tafara wani kuka wanda duk mai imani yajishi zai tausaya mata.
Tana cikin kukan barci mai nauyi ya dauke ta bata tashiba sai karfe 4pm fitowa tayi daga dakin nata ruwa ta diba a buta tabi hanyar toilet , arwala ta dauro daki takoma sallah tayi tana kaima Allah kukanta tana gamawa fitowa tayi sharar gidan sanan tadau ko kayanta dantayi wanki ɗaura ye su tayi ta shanya dakin INNA taje salama tayi sanan tace INNA ina wuni nagama aiki na ina abinci na yunwa nakeji tsaki taja sanan tace kije ki diba cikin tukunya".
Toh tace hanyar waje tabi zata fita saitaji
INNA
nacewa,
" ke dasauri
tajiyo"na'am zonan dawowa tayi inda INNA ta nuna mata tazawna..
INNA tayi gairan murya tace kinga zakije birni ko toh walahi inkikaje duk abinda ankasaki kiyishi sanan karki muru kafar ki tadawo cikin kawyen nan kidauka baki masan wata yar uwar kiba kamar yanda natsani uwar ki haka natsane ki tashi kibani wuri tashi tayi dafitar ta hanyar inda taga INNA ta aje tukunyar abincin tabi budewa tayi tafara ci maganar da INNA tayi itadai take'ta tunani gama cin abincin tayi ruwa tasama tukunyar sanan taje dan anso kudin sayan wake.
INNA bani kudi asayo wake"?
A'a baza ayiba kidai je kifara shirin tafiyar ki toh ".
Dakin ta takoma tana ta tunani shin yanzu inane dilaliya zata kaita?
Hakanan dai tayi ta tunanin ta datagama tunanim ta fitowa tayi ta nade kayan ta bako ta tadaw ko tasa tufafin ta sanam tafitar da wayan da zata saka ranar tafiyar!!
Hakanam rayuwar aysha tayi ta tafiya yanzu sawra kwana daya tafiyar ta INNA ce tabata kudim kitso kitso ankayi mata masha Allah duk Wanda yagani saiya ce masha Allah lokacin da tadawo gida INNA datagan ta saida taji gabanta ya fadi irin kyaun da takarayi
Yaw ranar juma'a yawce ranar da aysha zatabar kawyen dutsi....
Shiryawa tayi cikin tufafin ta na yan fullo wayan da mahaifiyar ummeen ta tabata hijabi tasa kalar red sanam ga tufafin ta suma color fari da ja masha Allah aysha takara fitowa asalim ta na yar fillo bakon kayan ta tadaw ko waje tafito koda tafito wake taga INNA nadama kunu gaishe ta tayi INNA murmushi tayi tace anfito"
Eh INNA nashirya toh sanu da zowa a bari nadama kunu toh tace kujera tadau ko tazauna bayan minti Biyar saiga dilaliya da saurin ta salama tayi tashigo gaisawa tayi da INNA tace toh zamu wuce ke aysha dau kayak ki ga mota nam wake kije kisa kayan".
INNA tace ai dilaliya tun yanzu ko kunu Natasha ba dilaliya tace karki damu zatasha idan mukaje can kinga munshir ya kowa yafito ita dai tarage toh Allah kaiku lpy dilaliya ameen tace fita aysha tayi waje tsayi tayi tana kalom mortar da atsaye bakin garkar tare da yara wayan da dagani bazasu wuce shekara 18 ba nan tsaye tana ta tunanin ta sai ga dilaliya tare da INNA sunfito ban kwana iNNA tayi mata sanan taba'ta fura tace sha kowanam ce ansa tayi tana sha dilaliya tadauki bakon kayan tadauka tasa bayan mota gama sha tayi sanam tana INNA kofin nagode INNA yaw ganinam zanibar miki garin da gidan anman saidai ina rokon ki dan Allah kuminene ummee na tayi miki kiyafe mata wasu hawaye ne suka fito daga idanun ta motar tashiga sanam dilaliya tarufe INNA hanu takeyi masu saida sunkafita cikin lokon gidam murmushi tayi tace yanzu zan'zama hajiya yanzu lokacin futawa yazomin...
Toh fa friends kuci gaba dabiyo ni danjin ya tafiyar aysha zata kasan ce sanan ina za'aje da aysha
*Commen and share*
*Teemah Sabo✍️*
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
TEEMAH SABO
BABI NA 5
" tafiya suke tayi driver din dake jan motar gudu dai yaka karayi Aysha na kallon titin sai takeyi wata daga cikin waƴan da suke tare tace" mata baiwar Allah lafiyaki kuwa? kinga yanda idon ki yayi jawur gaki tubarikalah, ko nima kin fini kyau masha Allah sunnana Amira amma ana ce mun Meerah..!"
Ganin irin kallon rashin yardar da nake mata yasa ta jaye jikinta game da sakin tsaki " mtsssw naga alamar karamar yarinya kike but zaki koya yan mata.."
Wuraren karfe 5pm sunka iso garin Kaduna Aysha dai kale_kale dai takeyi azuciyar ta tana cewa ashe duniya akwai gidaje haka wani titi driver ya shiga wanda gida biyu ne cikin lokon bakin baban gidan yatsaya, hon yayi sojan da yake gadin gidan ya bude yana shigowa parking din motar yayi gaban Aysha ne yasake faduwa irin yanda taga gidan zafafan hawaye ne taji suna zubo mata a fuska driver yafito, sannan dilaliya ta buɗe bayan motar suma sunka fito Aysha zama tayi tsoro duk ya cika mata zuciya dilaliya tace" ke bazaki tashi ki fito bane." yanda dilaliya tayi maganar saida taji tsoro da sauri tafito daga motar rufe motar dilaliya tayi tabi hanya sukuma suna binta..
Wata hanya sukabi wada zata sadasu da baban fallo isowa sunkayi sojan dake wurin ya buɗe musu hanyar shiga sunkayi Aysha jin tayi kamar ta mutu irin yanda taga Fallon cikin ranta tace shikenam INNA bata sona ta'tsane ni can taji muryar dilaliya nacewa" ku zauna kafin hajiya tafito zama Aysha tayi kasa tana karewa Fallon kalo cikin ranta tace aljanar duniya gatanan cikin wurin ga kai Fallon ya hadu tsayi misan tashi bata lolacine idon ta yakai ga wani cup wanda asaman table mamaki takeyi yanda taga yana canza color tananan ga tunanin ta taji ana shigowa Fallon masu aiki ne da wasu manyan kuloli shigowa dai sukeyi dasuwa daya daga cikin suce taje INNA dilaliya ga abinci nam hajiya tace kuci yanzu zata sauko toh dilaliya tace ..
Bude kulolim abincin tayi dayar kula farfesun naman rago dayar kuma kuskus ne wanda yasha kayan hadi sai cincin sai ruwan sha nacikin gorona sai Dirk's manyan goruna dilaliya ce tasama kowa abincin databa Aysha sai tace aa takoshi dilaliya ta matsa mata sai taci ansa tayi tafara ci kamar tayi amai sukuma yan uwan cidai sukeyi bayan sungama cin abincin sunsha ruwa masu aikin sunka shigo dan wasu kulolin abincin bayan minti biyar hajiya tashigo takawa takeyi kamar bata sonyi haka ta iso cikin kwanciyar hankali zama tayi bisan babar kujera aza dayan kafa tayi misan daya kanshin turaren ta ya gwarayi ko'ina ga sanyin AC natashi magana tafara kamar batason yi sanu dilaliya yakike lafiya lau hajiya yauwa na cika alƙawari ga sunnan toh nagode sosai murmushi tayi tace kowa yagayamin sunnan shi hakanan kowa yafadi sunanai Aysha ata karshe hajiyar tace kefa miye sunam ki sai lokacin Aysha ta taso dakanta kallon hajiyar tayi tana mamakin hajiyar takai warin INNA saidai dukiya bata bari ta nuna alamar tsufaba sunana Aysha murmushi hajiyar tayi tace gaske dai naganki haka zonan mikewa tayi tazo wurin hajiyar zaunawa tayi aa tashi zauna nan nuni tayi mata da inda takenam zata zauna zama tayi
Hajiyar takali dilaliya gaskiya kinyi kokari baki taba kawomin mai sunana ba sai wannan karon nagode hajiya
"Kallon ta hajiyar tayi tace nasamu takwara agidam nan sunana Aisha nima saboda haka kisake jikin ki kinji daga kai aysha tayi alamar eh
Jiyowa hajiyar tayi takali sauran yaran yawa bari nakira driver zaikai biyar gidan alhaji baba dan yan aiki nai sunwuce sauran biyar din nan zasu zauna amman ita aysha zata zauna gidan my son dan takama yimai aiki driver takira mutun biyar sunkaje mutun 4 kuma takira INNA ladi tace aje dasuwa abasu masauki kafin gobe susan aikin da zasu fara toh ladi tace "
Inda ankabar aysha da dilaliya sai hajiya fira sunka kamayi da dilaliya da hajiyar hajiyar tace dilaliya badai bakuwa kike ba kinsan dakin barcin ki zaki iya Shiga godiya tayi tabi hanya ..
Fitar dilaliya kenam sai wayar hajiya tafara ringin salama tayi jin nayi tana dariya my son nayi miss dinkafa pls come back bansan mi akace mata ba murmushi naga tayi tace really owk Allah tsaremin kai bye kashe wayar tayi mikewa tsaye tayi tace draught tashi mushiga in nuna miki dakin ki hanyar data biyo nan tabi saman steps din sunka hau daki takai ta wanda yake kusa da nata INNA ladi takira gani hajiya dan Allah kisa maryam tazo su kwanta tare ta nuna mata komi dan kinga karamar yarin yace toh ladi tace juyawa tayi mamaki dai takeyi yanda yarin yar ga tashiga ran hajiya.***
Tofa friends muje zuwa danjin ya zaman aysha zaiyi a gidam sanam wacece hajiya Aisha*****
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
TEEMAH SABO
BABI NA 6
Inna ladi ɗakin yan aikin gidan tabi "ke maryam hajiya tace kije ki kwana da Aysha.." tana faɗa tayi gaba abun ta tashi tayi tabi hanyar d'akin shiga tayi a tsakiyar ɗakin ta iske Aysha zaune a kasa dafata tayi Aysha taji tsoro d'ago kanta tayi "lpy kike tun zuwanku naga kamar baki da lpy..?" girgiza kai Aysha tayi tace lpy lau nake toh maryam tace shikenam yanzu kitashi kiyi wanka sai kiyi sallah nakawo miki abinci kici
toh
aysha tace mikewa tayi tsaye tana karema d'aki kalo madaidai cin d'akine wanda saidai ansamai kayan alatu sosai tana ga kalom dakin ne taji maryam nacewa muje toilet nanuna miki hanyar toilet din sukabi maryam tabude sanam tace tashigo nuna mata komi tayi yanda Satai aiki dasuwa aysha mamaki d'ai takeyi yanda komi nacikin toilet dim yake kala daya blue sanam yatsaru ko tuwon ka yafad'i zakaci fitowa maryam tayi tabar ta tsoro takama ji hakana dai tayi ta maza tayi wanka sana tayo alwala
Baya Minti biyar tafito kaya tagani an'aje mata bisan gado dogowar riga ta yan kanti color pink sana da hijabi black sakawa tayi salaya tashi fid'a sallah tafara yi tana gamawa tafara kaima Allah kokan ta gama adu'ar tayi tanad'e salaya tazauna bisan Santa kafet maryam ce tayi salama ta shigo da abin ci aje mata tayi tace "hajiya tace kici abinci Sana kiyi barci toh tace cin abincin ta farayi gashi tanaji yunwa 'koda ma.
Wacece hajiya Aisha?
"Hajiya Aisha Haifafa yar garin adamawa ce inda Allah ya kawo ta Kaduna da aure inda ta aure alhaji Ibrahim hamsha'kin mai kud'ine yana aikin low sanam kuma yana kasuwanci nai yaro daya Allah yabasu wanda yaci suna alhaji baba
Aliyu haidar .
Alhaji baba shine ma haifin Ibrahim
haidar ya tashi cikin so da kauna yana India wurin karatun doctor wanna shine tarihi su.
Gama cin abinci Aysha tayi Plate plate d'in abin ci Maryam tad'auka gad'o tace Aysha ta haw mi'kewa tayi hijab tad'ebe gadon ta haw badan tana ji barci ba.
tunani takama yi yanzu ya rayuwar ta zata kasance da haka na barci harya dauketa
Aysha bata tashi daga barci ba sai wuraren karfe 7am sana maryam ta tashe ta dan tayi sallah tashi tayi alwala ta dauro sallah tayi sana ta shiga danyi wanka.
wanka tayo kaya dataga yauma maryam ta aje mata su tasa riga da zane shiryawa tayi zama tayi dan jiran ko maryam zata shigo dan kota sauka kasa batasan inda zata ba
Hajiya ce tayi salama ta shigo d'auke da yalwatacen murmushi a fuskar ta 'kanshin turaren tane ya sauka bisan kan Aysha d'ago kanta tayi kasa tasauko tana gaisheta "
ina kwana hajiya?
lpy lau takwara ta
Ya kike kintashi lpy?
Lpy lau masha Allah
Kalo ta hajiya tayi sanan tace tashi daga kasa
zama aysha tayi sama gadon inda hajiya tazauna gyaran murya tayi tace d'akin ga shi zai zama dakin ki sana idan my son ya dawo daga karatu shi zaki kama yima aikin abinci gyaran d'aki kin ji dan shi baici abinci masu aiki sai dai nayimai da kaina Amma yanzu nagaji ke zaki kamayi mai kinji ko
" eh tace amman wlh ban iya abinci ba murmushi hajiya tayi takale Aysha yanda take magana kamar zatayi kuka murmushi hajiya tayi karki damu zansa maryam ta koya miki kinji daga kai tayi alamar eh yawa saidai kiyi ahankali dashiya dan bayaso mai aiki gaban tane ya fad'i
tana mamaki wane irin mutun ne anma bai biyo mahaifiyar saba Aysha daga kai tayi alamar toh.
suna haka saiga maryam dauke da Plast din wuran tea ajewa tayi sana tace hajiya ina kwana lpy lau hanya tabi dan dawko sauran kula doya da egg
salama tayi musu takama hanyar fita saita jiyo yawa maryam ina so ki nuna mata yanda zata iya abinci waya da my son kaci zai dawo next month
toh hajiya A sauka lpy fita tayi Aysha sauko muci abinci saukowa tayi bisa gado suka fara ci ladi tashigo dakin yawa maryam inku gama kusauko ankawo kaya hajiya tace kowa yazu yadau ka "
toh Inna gamuna zuwa
toh.
suna gama cin abinci maryam tadauki kayan sunka kai ketch sanam sunka sauko falo kaya maryam tafara za'ba musu itada aysha dan aysha cewa tayi taza'ba musu..
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
TEEMAH SABO
BABI NA 7
Za'bar kaya maryam ta gama yi,
"aysha zo mu kai d'aki 'karabuwa aysha tayi kayan suka dauka dan kaiwa d'akin suna kaiwa maryam tace yawa bari mu gyara wadirof sai kuwa yasa nashi a d'aya ko.
Eh aysha tace
Kaya sunka fara jerawa cikin wadirof d'i basu gama ba sai wurare 12am suna kammalawa maryam tace Alhamdulilah "kinga yanzu mun gama sai muje kitchen dan fara koyo abin ci tashi sukayi maryam ta fara nuna mata yan da zatayi tuwo da biyar guro da kifi basu fito daga kitchen ba sai wurare 1:30 kammala gama girki sunkayi sana suka wuce d'aki.
Suna isa suka zu'be bisan kujeru da a cikin d'aki anty maryam zan iya tanbaya ki eh aysha!
Zaki iya gaya min hali yaro hajiya?
Dariya maryam tafara yi gaba aysha ne ya 'kara fad'uwa maryam tabar dariya dan taga aysha tana cikin tsoro
Dafata" maryam tayi sana tace karki damu mudin kinka rike abubuwan da baya so toh zakiji dad'i zama dashiya amma gaskiya ya nada tsauri sosai
Kalo ta aysha tayi tace to dan Allah gayami suwa anty!
Murmushi maryam tayi sana tafara gaya mata
Abu na daya baya sun shi-shigi sana baya son raini baya son gani mai aiki ciki dakin sa uwa uba yasa cewa mai aiki tayi mai abin ci inyar biyo hanya dole saiki gaisai sana saikin tsaya saiya wuce kin ji abubuwa da yakeyi inhar kin kayi d'aya daga ciki su toh ranar nam zaki kwashi baba hukuci daga garai
Ajiyar zuciya aysha tayi
Toh anty wane fukun ci yakewa muta ne!
Maryam ta dafa aysha sana tace karki damu indai kinana zaki sani ida ya dawo kalo ta aysha tayi tace toh amma gaskiya bai biyu hajiya ba murmushi maryam tayi tace gaskiya shima iri tane dalili zuwa na gida ga shine sila kedai mubar maganar nam tashi mufita kiga yanda waje gidan yake mikewa sukayi fitowa sukayi fallo inda aysha tatara da dilaliya zata koma gari su ban kwana sunka yi sana aysha sunka bi hanyar fita fallo waje gidan sunka fito suna zagayawa wani part sukabi kallo wuri aysha takeyi maryam tayi tsaye itama kallo aysha tayi sana tace wana shine part d'in haidar duk ciki shiyar ga babu wani gida wayan ga d'aine da waje akwai hanya da zaki shiga get d'im dazai kaiki gidan sa basai kinzu tana ba ajiyar zuciya aysha tayi.
toh
anty mu koma ciki nagaji abari har anjima mu isuwa yawo dariya maryam tayi sana tace toh muje
Komawa sun kayi part din gida suna shigowa saiga dilaliya driver ya dauki kayan ta zuwa ciki muta kara ban kwana dilaliya tayima aysha wucewa tayi ciki daki tana shiga kwanci tayi bisa gado tana tunani yanzu wane hali inna take?
Hakana tayi ta tunani ta tashi tayi alwala ta dauro sallah tafara gaba tawa tana gamawa tahau gado dan barci takeji
Aysha bata tashi ba sai wurare karfe 3 wanka tayo sana tasauka 'kasa step din falo tafito hajiya ta iske zaune gaishe ta tayi sana tazauna bisa kujera kallo ta hajiya tayi sana tace kalo kike sun yi?
Girgiza kai tayi alama aa murmushi "hajiya tayi sana tace aysha kidau ka gida Ku kike karki samu damuwa kinji d'aga kai aysha tayi yawa mai sunana
juyowa ta'kara yi kalo aysha tayi haryanzu kanta na 'kasa kiyi hankuri bari agama program d'iga sai kiyi kalo abida ki kaso kinji
d'aga kai aysha tayi alamar eh"
maryam ce tafito daga kitchen tana goge hanu ta zama tayi inda "aysha take hajiya angama abin ci fa kalo ta hajiya tayi sana tace
toh maryam"
yara nam ladi ta nuna musu aiki su?
Aa
hajiya cewa tayi abari sud'an kwana biyu toh ba laifi
"Abban haidar zai dawo gobe kisa wata taje ta gyara part d'inshi toh mikewa hajiya tayi tako biyu tayi sai tajiyo aysha muje muci abin ci tasowa aysha tayi da sauri baya hajiya tabi har sun ka kai Dining kujera taja tazauna abin ci hajiya tace aysha tasa mata bud'e kuloli abin ci tayi murmushi hajiya tayi yawa kiga ga kala abin ci da my lovely kaci kalo ta tayi sana tace toh kanshin miyar ce ta daki haci hajiya hmmmmm gaskiya nasa abin ci ga saiyayi dad'i sosai yiki samin naci aysha zuba mata abin ci tayi tafara ci saida taji ta'ko shi sana tabar abin ci tashi hajiya tayi wanke hanu ta tayi bisa fanfo dake bisa Dining dim dawo wa tayi hanu ta tagoge da Towel d'im goge hanu kalo aysha tayi sana tace gaskiya abin ci yayi dad'i sosai maryam tace mi ke kinkayi anma kin cemi baki iya abin ci ba!
'Kasa tayi da fuska ta
na iya hajiya badai aza iri abin ci garga jiya kike nufi ba toh waya koya miki?
Ina gani yanda inna keyi sana anty sadiya na abin ci saisuwa itama ina je gida su ina gani yanda takeyi "
ajiyar zuciya hajiya tayi sana tace toh ke aysha kin kai shekara nawa 'kasa ta'kara yi da kanta nakai 14 cikin ta 15 nake in watan azumi yazo masha Allah aysha anma girma yarige shekaru ki dan za'a iya cewa kinkai 17!
Murmushi tayi dan taji kunyar magana bari nabar ki ida kingama cin abin ci nagaya ma maryam taraka ki Super market ki sayo kayan da kika so kinji toh hajiya nagode karki damu
aysha nagaya miki kamar diya ta kike sana karki sake cemi hajiya ki kiran da suna da my lovely son kecemi
ummee na
kin ji" d'aga kai tayi alamar eh"
bari naje na gayama maryam
Hanyar kitchen hajiya tabi maryam ina kike fitowa maryam tayi daga kitchen d'im gani hajiya ina so in aysha ta gama cin abin ci ki rakata tayo sayaiya abinda take bukata kinji
Toh hajiya
Inkun tashi kikira musa yakai ku toh hajiya asawka lpy saimu dawo Allah tsare ameen hajiya
Step d'im dazai kaita part d'im ta tabi.
Baya wucewa hajiya aysha tafara cin abin ci kamar za'a canye mata hakana takama ci abin ci dasauri ace warta bazata iya cin abin ci gaba hajiya ba dan tana jin kunya ta
Batabar cin abin ci ba saida taji ta'koshi ruwa tasha sana tace Alhamdulilah na'koshi yanzu dafa cikin ta tayi tana tunani yanzu inna wane hali take wata zuciya ce tace mata kimace inna yanda tamace ki sana ki kwanta da hankali ki.
Kiza ka cin abin ci kiyi mata wayo ay kawo ki birni datayi ta maki 'ko'kari ajiyar zuciya tayi sana tace ya Allah kasa namace inna yanda tamace ni.....
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
TEEMAH SABO
BABI NA 8
Maryam ce ta hawo dining " hajiya haryazu ci abin ci ne
d'agowa aysha tayi tana goge hawaye da suka biyo fuska ta!
Lpy aysha kallo maryam d'i tayi eh anty lpy lau to miye ankayi miki kike kuka bakomi abu yashiga ido na hmmmm anya!
Eh anty.
Toh Allah sawa'ka tashi muje ida kingama mikewa tayi bari na dauko hijab d'ina toh Dan Allah kiyi sauri dan walahi musa zai iya wucewa tai toh anty
Maryam fita tayi ita koma aysha step ta haura dan zuwa d'aki su da sauri ta dauko hijab dim color red fetowa tayi da sauri kamar zata fad'i bata ma tsaya sa hijab d'im ba saida tafito sakawa tayi sana tabi hanya inda taga maryam tsaye shiga mutar sukai yi musa yaja su baya aysha ta zauna ita koma maryam tana gaba sojan da'a tsaye baki get d'im ya bud'e musu
Tun fitar su aysha take kallo gari yada yake yake tafiya suke tayi kamar babu muta ne
a mutar jin tayi muta ta tsaya baki wata super market kallo wuri takama yi murya maryam taji tana cewa "
aysha fito muje ko fitowa tayi hanya shiga ciki sukabi gefe da ake sayar da kaya sawa maryam taje da ita kaya maryam tafara dauka mata kala-kala komawa sukayi gefe takarma nam ma maryam takama dauka mata kala kayam da ta dauka mata gefe fula da hijab nam ma tadauka mata kala kayan daga na sunka wuce gefe mayuka shafawa maryam dauka mata tayi waya da'a natural beauty
Maryam taka leta tace shikena ko kinaso wani abu?
girgiza kai tayi aa anty suma yimi yawa fa harara ta aysha tayi sana tace muje inki tashi kaya suka dauka inda masu ansar kudi sukace kaya anka fara 'kidayawa yan kati kala 7 dogayen riguna sana skit da riga suma kala 5 sai takal ma kala 5 sai fuluna kala 8 sai mayuka data d'auka mata manya sukuma kala 4 hakanam ankayi total d'im kudi
manager wuri ne yasa asa musu ga ledoji sakawa ankayi sana yace akai ciki mota
Maryan tace sadiq nawa sunka kama agaya ma hajiya dan ta turo murmushi yayi sana yace aa nika hajiya cemi tayi za'a zo da wata tadau kaya but bata ce mi afad'i kud'i ba ta'be baki maryam tayi oho ma
mikika ce hajiya yar rashi mutuci?
Aa bace komi ba kimace kallo su aysha takama yi yanda taga yaro kamar dan ji da kaine tana cikin kallo yanda suke cacar baki shida maryam ajiyar zuciya tayi sana tace anty nika bari naje inki gama kizo muje
ri'kota maryam tayi
ke yazaki barni nam mudai je jiyowa tayi
Toh yaro 'karami kaga tafiya ta dan kami 'karami da cacar baki mtssw.
muje aysha takawa d'aya ga na biyu sai taji murya sadiq yana cewa kidau bashi yari ya tsaki takara ja suka wuce
Tun shigar su mutar bawa da yace ko 'kala aysha ce tayi magana da suka shiga ciki titin gida
Yawa anty miye suna shiya ga?
Canciki rai maryam tace G R A
Toh anty yi hankuri in tanbayar batayi miki ba
Suna Shiga ciki gida parking musa yayi sana aysha tabud'e mutar kaya tafara d'auka itama maryam kaya takama suka d'auka suna Shiga suka iske hajiya zaune tana kallo wani shiri da akeyi na lafiyar mu 'ayau
Salama sukayi suka iso gaishe ta sukayi andawo eh hajiya mu dawo ga kaya sana sadiq cewa yayi kince basai an lisafa ba murmushi hajiya tayi sana tace eh tunkafi kuje nagaya mai sana natura kud'i yamace kud'i suyi yawa Baku dau kaya dayawa ba eh hajiya owk toh kushiga ciki ku futa.
Toh
Hanya sukabi sai d'aki dashi garsu maryam ta zube kaya data dauko bisa gado aysha ta bude wadirof d'ita kaya tafara sakawa tana yi tana kallo maryam haryan zu babu wada yace komi har aysha ta gama sa kaya
Tana gamawa inda maryam take nam tazo dafa maryam tayi
sana tace anty lpy?
"Ajiyar zuciya maryam tayi sana tace lpy lau aysha anty zan iya tanbaya ki eh kam
" wanene mutune ga da kunka kama fad'i dashiya?
Tsaki maryam tayi karki damu dashiya
aysha "super market d'i damu kaje ta haidar ce shikoma wanga da yayi magana abu kinsane sadiq koda Nazo gida nam tare nagan su"
Toh ke anty rana nam kince mi yaro gida gane sanadi zowar ki gida nam.
Kallo ta maryam tayi hakane
ni asali yar garin kano ce mahaifiya ta itama yar kano ce tun ina 'karama ta mahaifina ya rasu bansashi ba mahaifiya ta d'ai nasani ita kuma tana aiki gida marayu hakana rayuwa ta da ta umma na takoma can da zama tana kula da yara muna haka nam harna tashi nayi wayo ina da shekara10 nafara kamawa umma ta aiki reno yara koda nakai 15 Allah ya anshi ran mahaifiya ta lokaci da haidar yaje gari shida hajiya dan taimaka ma marayu sai hajiya tace tana so tazo daniya kinji sana di zuwana gida nam toh anty halam yan uwa gare su can
Eh
yayar alhaji ita acan.
Toh kefa aysha gayamin naki tarifi.
nam aysha tafara bata labari rayuwar ta sana da iri azabar da tasha ga hanu inna sana da sila zowar ta gida nam tausai ta maryam takama ji kiyi hankuri aysha Allah nanam sana insha Allah zakiji dadi zowa ki gida nam kiji ajiyar zuciya tayi eh anty nagode
Hajiya ce tashigo salama tayi sana tashiga maryam kingaya ma ladi tasa ayi gyara part dim alhaji aa hajiya na mance Anna bari nagama sallah sai muje muyi nida aysha
Kallo aysha hajiya tayi tausayi yarin yar takeji duk labari da aysha taba maryam hajiya taji su
"Ajiyar zuciya hajiya tayi toh maryam idan kungama ki gayami toh......
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
TEEMAH SABO
BABI NA 9
Salama hajiya tayi musu
Maryam ce ta kali aysha tashi muyi sallah ko ?
d'aga kai tayi alamar eh maryam ce tafara d'auro alwala sana aysha itama tayo sallah suka fara suna idarwa adu'a sukayi kowa da abinda yake ro'ko Allah
Mike wa sukayi aysha ta nad'e salaya sana sukabi hanya dazata kaika Part d'im alhaji maryam ce ta bude shiga sukayi ciki fallo aysha kallo fallo takeyi yanda komi naciki yayi kyau sana color d'aya
Anty
Na'am aysha toh ayni banga abi gyara a nam ba murmushi maryam tayi eh hakane but keko ida mutu yayi watani baya ciki gida duk lokaci da zaidawo yaka mata a gyara shi
hmmmm toh
gyara suka farayi ko ina sun gyara kanshi turare d'ai katashi ko ina kaya yaki da suka zuba ciki kwali dan afitar dasu daga daki suka dauka dan fita dashiya takar dune da photo na kayan sun musu nauyi da yawa haka aysha ta kawo musu shawara su raba kayan biyu sukai rabi sana sud'auki saura haka ko sunkayi rage kaya suka farayi photo nam suka kama cicirewa aysha ce takama kallo photo nam hajiya ce da mijin ta sai wani yaro tare dasuwa ya rike ball a hanu shi
lpy aysha bakomi anty toh d'auka muje kwali suka d'auka fita sukayi da shiya suka kai Store dawowa sukayi dan dauka saura kayan suna gama kaiwa suka dawo kayan da suka wanke suka dauka dan shanyawa sana suka karama d'aki turaruka kala-kala rufe part d'im sukayi sana sukaje shanya kaya waje
suna gamawa sukayi part dim hajiya suna shiga salama sukayi ansa musu tayi ciki so da kauna alama tayi musu da su zauna zama sukayi bisa kujera kallo su hajiya tayi sana tace!
Aysha ina so na maishe ki makaranta ida maryam zata koma futu ina so kema nasaki saidai bansa ina karatuki ya tsaya ba
ayni hajiya banyi karatu ba saidai ina dan ji yara nayi ina d'an rikewa hmmmm toh ba laifi aysha zansa yanda za'a yi sai futu su maryam ya 'kare insha Allah tare zaku koma dan ita tana
s s 2 ke kuma zansa mu koda js1 ne sai a saki idan kifara ganewa zansa mar miki jumping sai amiki saukowa tayi 'kasa tana kuka hajiya nagode Allah saka miki da gidam aljana karki damu aysha tankar diya ta kike tashi zauna mikewa tayi zama tayi sana hajiya taci gaba da magana ta
" sana zansa asamu malan Wanda zai kama koya muku karatu islamiya insha Allah maybe zuwa wani sati
Mungode hajiya karku damu yanzu kutashi muje dan gani abida a babu a kitchen mikewa sukayi hajiya na gaba sukuma suna take mata baya kitchen din sunka isa dibir kayan da a babu suka farayi ita kuma hajiya tana rubutawa "maryam kirami ladi sana kice tazo da sabi masu aiki nam susame ni fallo su jirani toh.
Hanya daki inna ladi maryam tabi sa'kon hajiya maryam tafad'i ma ladi sana takoma kitchen d'i koda taje sungama kiram musa direba hajiya tayi sana tace tana so gani shi yanzu kashe wayar tayi fitowa sukayi daga kitchen sukabi hajiya jiyowa tayi ta kale su maryam kuje fallo kujirani bari na dauko kud'i sayaiya kayanam toh hajiya a'sauko lpy
Hanya fallo sukabi koda suka iso inna ladi harta fito da masu aiki zama sukayi suna jira hajiya
bayan minti biyar hajiya ta fito zama tayi bisan kujera tana kallo kuwace su zata fara magana sai ga musa yana salama maryam taba kud'i sana da takarda tace tabashi mi'ka mai maryam tayi tadawo ta zauna baya miti biyu hajiya tayi gyara murya sana tafara magana Lamar haka
Ladi alhaji zai dawo gobe sana kin sa indai yana nam toh dole ne kowa yafito dan yi aiki ko?
Eh hajiya
toh daga yau ke zaki kama yi abici da za'a ba masu aiki sana da masu gadi gida nam toh hajiya
Jiyuwa tayi takali yan aiki sana tace ya sunam Ku Babar cikin su ce tace sunana sadiya kefa amina kefa zainab ta 'karshen su zalihat
Toh ke sadiya ke zaki kama gyaran fallo nam da dinner toh hajiya
Ke kuma amina zaki kama gyaran kitchen da goge gogen komi naciki nai toh hajiya
Kallo zainab tayi ke koma zaki kama gyaran sama steps dinam biyu da wanda zaikai ka part dina da Wanda zai je part di alhaji shi zaki kama gyarawa
sana ke kuma zalihat zaki tanye ladi yin abin ci sanam ke zaki kama mikama mutane wajen gidam kinji eh hajiya
Juyowa hajiya tayi takali su maryam da aysha sana tace maryam gyaran part d'ina da na alhaji ke zaki kamayi sana
ke kuma aysha ida my lovely son ya dawo part d'inai zaki kama gyara wa sana zaki kama yimasa abici
toh ummee na kalota hajiya tayi yanda taji sunam saida ya daki kune ta sana tayi murmushi jiyowa tayi ta kale su kowa zai ita komawa ciki mikewa sukayi suna yima hajiya godiya sana suka wuce warsu
Itama hajiya mikewa tayi dan shegewa part di ta tsaida su maryam tayi sana tace idan kukayi girki akawo mi part dina dan bazan sauko ba sai gobe sana gobe kuyi sauri tashi dan aga miza'a shiryawa alhaji toh hajiya asauka lpy......
*💖💖MARAICIN AYSHA💖💖*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*
*_Z• W . F.🏝️
Marubuciya
TEEMAH SABO
BABI NA 10
Hanyar part d'in ta tabi inda tabar Aysha da maryam tsaye,
Maryam ce takali Aysha sannan tace" muje kitchen dan gani me zamu girka kitchen din suka shiga tuwo samo da miyar ogushi maryam tace suyi nan suka fara aza miyar kayan suka fara tanadawa kamar su
Mai
magi
albasa
Ataruhu
Ogushi
kifi.
Tukuyar suka aza sukasa mai sannan ataruhu albasa soya su sukayi da suka soyu sukasa ruwa suka rufe bayan minti 5 suka kara mudewa kifi suka gyara suka zuba suka ɗauko ogushi shima suka zuba magogoka suka dauko kala-kala suka saka sannan suka rufe.
Yawa aysha yanzu mugama da miyar bari mu aza ruwa dan tu'ka tuwo
Aza tuku yar maryam tayi sannan ta dauko gari samo zubawa tayi ciki roba tami'ka ma aysha ansa tayi muciya ta dauko ruwa ta diba sun fara tafasa zuba gari aysha tafara yi ita kuma maryam tana tu'kawa bari sa garin aysha tayi dan tuwo yayi rage wuta sukayi sannan suka rufe dan ya sulala itama miyar rage wuta sukayi dan tayi kitchen dim yadau 'kamshi ko ina kamshi miyar d'ai katashi bayan mintuna 20 suka kammala komai kulolin suka dauko abinci suka sakama hajiya sannan suka aza kuloli bisa tire maryam ce ta bude firij dirks ta dauko tare da ruwa suma bisan tire suka aza maryam ce ta dauki tire din ruwa inda aysha ta ɗauki na abinci part dim hajiya suka shiga koda suka shiga hajiya na bisa makeke gado ta barci dai take kwasa ajewa sukayi bisa senta table sannan suka fito kitchen suka koma suka dau nasu abinci aysha ce ta kali maryam
" Anty banga kinsama su inna ladi ba?"
"Hmmmm lallai Aysha wazai girka mata abinci yasin saidai ka taci inki tashi muje idan kuma girki zaki musu kinga tafiya ta hanya maryam takama da gudu aysha taci mata dariya 'keta maryam tasake da ita lpy je mana kiyi
Aysha batace da ita komai ba suna shiga part din su toilet aysha ta shiga wanka tayo koda ta fito maryam tayi shamai-shame bisa gado itama kwanci tayi
Aysha basu farka ba sai wuraren karfe 6
Maryam ce ta fara tashi toilet ta shiga waka tayo tashirya sannan ta tayar da aysha itama waka tayo sannaa suka fara cin abinci
Suna gamawa kayan abinci maryam tace aysha takai kitchen ita kuma taje part dim hajiya dan d'ako kuloli
koda aysha ta shiga kitchen taga cefane da musa yayo jera kaya tafara yi inda taga kowane su za'a ajeshi koda maryam ta sauko ta iske aysha na saka kaya a firij wanke kuloli tafara yi ita koma aysha tana jera kaya a ciki firij din
Ladi ce tashigo babu ko sallama "toh munafikai idan agama afita zanyi aiki." maryam ce takale ta ke hajiya kama kanki kifa kusa mutuwa mutuwa tsoro ne yacika inna ladi dan tatsane ace mata mutuwa dariya aysha abin ya bata yanda taga hankali inna yatashi ta baya ta maryam tabi sana aysha itama tabi baya maryam tsayawa bays inna maryam tayi sana tace ki ida wanke-wake nan kafi mutuwa tazo anjima wayo inna yau dai saiki mutu dariya aysha ta kama yi yada taga inna ladi kamar zatayi fitsari wucewa sukayi suka bar tana tsaye falo suka dawo kallo suka farayi basu tashiba sai wurare magrif sana suka yi sana suka rega kitchen ko zasuga inna ama basuga alamu taba zulaihata suka gani tana aza kaya bisan tire da kaima masu aiki wake maryam ce ta ce dan Allah ina inna ladi tana daki batada lpy tace yau mutuwa zata zo dariya aysha abin kabata toh ida kinje nice mata mutuwar tace sai wani lokaci zata zo mata toh wucewa sukayi part dim su suna is a aysha tafara kwasar dariya harda hawaye wai mutuwa zatazo hhhhhhh
Kallo ta maryam takama yi yanda take kwasar dariya hmmmm nikam bari naje dayi sallah dan naga cewa sanam dariya bazata 'Kare ba mikewa maryam tayi alwala ta dauro sanam tafara sallah harta gama aysha nanam zaune nade asalayar maryam tayi sanam ta kaleta malama kitashi kiyi sala ina mutuwar bata dauki inna ba me zata dauka yanzu dasauri ta tashi tsaye saukowa tayi bisa gado kukane ta sake tashiya da a rayuwar ta ta tsani mutuwa dariyar dai ce takewa inna hanya toilet dim tabi alwala tayo sana ta fito salaya tashin fida sana tafara sala tana gamawa tafara kuka tana ro'kon Allah karya kasheta yanzu abin yaba maryam dariya anma saita share tayi Lamar barci takeyi kuka taji aysha ta'kara sakewa da shiya saukowa maryam tayi sanam ta kaleta karki damu bayazu zaki mutu ba insha Allah har aure sai kiyi tashi kiyi barci dan gobe kiyi sauri tashi tashi tayi ta nade salaya sanam suka hau gado barci ne ya dauke ta namdanam
Basu tashi ba sai wurare karfe 7 da sauri maryam tafara tayar da aysha agurguje sukayi sallah ko wanka basuyi ba kitchen suka shiga dan gani mizasu girga na tarbo alhaji ....
