*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
29082021
*MEAT PIE*
INGREDIENTS
Flour 2 cups
Baking powder 1
spn
Irish potatoes
5 Eggs
4 Butter
2 spns
Onions
Small pepper 2
Meat 1/4 kilo
Vegetable oil
Maggi
Salt
Curry
Spices
*METHOD*
Da farko zaki tafasa naman ki ,kikai a niƙa ko a yanka shi ƙanana ki yayyanka albasa da attaruhu ki soya kamar na minti 2 sai ki zuba nama,maggi,gishiri,spices, curry.
ki yayyanka dafaffen dankali da ƙwai 2 ki juya sosai sai aki sauke daga kan wuta.ki kwaɓa flour, ƙwai,butter, baking powder, gishiri,curry da ruwan sai ya kwaɓu sosai.ki rufe ki samu kamar minti biyar sannan kj yanka ta ƙananu ki murza kowanne ɗaya yayi circle shape,sai ki zuba kayan haɗin.kiyi amfani da fork wajen danne bakin sai ki soya a mai,Idan kuma Baking zakiyi sai kj shafe bayan shi da ƙwai kafin kisa a Oven
08167151176
_MRS BASAKKWACE_