ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
πΏπΏπΏπΏπΏπΏπΏπΏπΏπΏπΏπΏ
*MATSALOLINMU MATA GRP* π©π©π§π¦π¨π©π¦
*BY MAMAN YUSUP* _07069711327_
*BUDURCINA…..……1*
Da sunan allah mai rahma mai jinkai tsira da aminci su kara tabbata ga manzan tsira manzan rahma annabi muhammadu sallalahu alaihi wa sallama ina farin cikin gabatar muku da dan takaitaccen littafi me muhimmanci ga rayuwar aure tareda addu’ar allah yasa albarka acikinsa Rayuwar farin ciki tareda samun kulawa ta soyayya da yabo akoda yaushe shine burin ‘ya mace ma’ana shine abunda mace tafiso fiyeda komai a duniya domin kuwa duk irin arziki da jindadi da mace ta samu bazasu bata nutsuwaba matukar ta rasa kwanciyar hankali a tareda miji kuma kowa ya sani kwanciyar hankali a gidan miji ba abune da sai mace ta isa aure ake zaunarda ita ayita mata fadaba tun tana karama ake dorata akan hanya me kyau tayanda zatasan ita wacece ta hanyar bata ilimin addini dana zamani ,wannan shine ginshiki me samarwa mace farin ciki tareda miji a rayuwar aurenta Tabbas akwai gagarumin banbanci tsakanin rauwar mace data namiji,
domin shi namiji yakan rasa abubuwa da dama na rayuwa amma ita rayuwar ta bashi damar samunsu , sabanin mace wanda da zaran ta rasa abu a karo na farko tofa Akwai yiwuwar rasa farin cikin ta na har abada kamar yanda ayanzu wasu ke nadamar k'ank'anin kuskure da suka ta'bayi arayuwarsu Amataki biyar ne mace ke rasa budurci,
ta hanyar saduwa da namiji wanda idan ta tsallake wadannan to tabbas tayi gagarumar nasara a rayuwar ta,
mijinta na farko shine zaisanta 'ya mace
1 _ mataki na farko shine lokacinda take k'arama idan har bata samu kyakyawar kula da tarbiya ba hakan yana faruwa da ita saboda kusan duka yara da ake yiwa fyade zakaga rashin kulawa ne tareda sakacin iyaye kuma irin hakan yafi kasancewa idan yarinya bata gaban mahaifiyarta
2 Mataki na biyu kuma talauci lokacinda mace keda bukatu na yau da kullum amma ya kasance babu wanda zai dauki nauyinta mata da yawa sun rasa budurcinsu ta wannan hanyar
3 mataki na uku lokacinda mace ke tsakiyar Sha'awa babu abinda takeso fiyeda aure zakaganta da samari samada biyar To amma kuma babu wanda zata aura daga ciki saboda iyayenta karatu sukeso tayi hankalinsu baya kan wane hali take ciki da suwaye take mu'amala? Ina take zuwa? Suwaye kawayenta? Koda yake ana samun wanda mijin aurene bata samuba ko kuma iyayenta basuda halin yin aurenta to wannan halin ba karamin hadarine bane ga 'ya mace ba
4 mataki na hudu kuwa shine mace marar kamun kai idan har mace ta zama me mu'amala da maza dole hakan ta iya faruwa da ita inda zakaga wasu acikin abunsha ake saka musu magani idan har mace tanason tsallake wannan matakin tofa dole ta zama me kamun kai tareda kiyaye kanta da mu'amala da maza barkatai
5 a karshe kuma akwai soyayya yayinda mace ta hadu da wanda takeso takanji babu abinda zai nema wajenta ta hanashi tofa anan idan akayi rashin sa'a wannan saurayin nata yaso yaudararta nanfa zai mata alkawarin zai aureta to amma bayan ta amince nan zata gane asalin shi wanene
kunga wadannan matakai guda biyar sune sukeda muhimmanci a rayuwar mace da zaran ansamu matsala a daya daga ciki tofa nan mace zata shiga halin rashin tabbas akwai tambayoyi da wannan littafin zai amsa misali akwai masu tambayata tareda neman shawara akan acikin maza guda biyu wanne yafi dacewa mace ta aura amatsayin miji?
1 na farko namijinda ya sadu da mace kafin ayi aure
2 na biyu kuma wanda yasan an taba saduwa da mace amma yace zai aureta ahaka To idan ace dukkansu sunason auren mace kuma tanada zabi wanene daga cikinsu zata aura ta samu kwanciyar hankali? to inaga ai wannan amsar a bayyane take abun dubawa anan da zargi da gori wanne zaki iya jurewa? Kinsan dai mijin farko dole kullum zaiyita zarginki bazai taba sakankancewa dake akan shine kadai ya sanki a matsayin 'ya maceba wannan kuma yana ransa yayinda kema da zaran kin ganshi da wata hankalinki zai kasa kwanciya shikuma miji na biyu kasan cewar yasan abunda ya faru dole kisha gori domin duk lokacinda abu ya hadaku a b kinsan me zai faru ballantana ya auro wata tofa saidai ki tushe kunnenki
sai kuma wata tambayar wai mace tana rasa budurcinta ta wata hanya bayan saduwa?
Amsa…eh tabbas tana iya rasawa ta hanyar bude kafafunta ko hawa keke da tsalle da sauransu to amma ba daya yake da wanda aka sadu da itaba dalili kuwa anan fatar ce take iya fashewa ko tsagewa amma saduwa fatar tana fashewa sannan kofar ta bude kunga akawai banbanci don kuwa duk yanda mace tayi matukar ba saduwa tayi da namiji ba to babu yanda za'ayi mijinta yayi tunanin wani abu Sai kuma wata tambayar tayaya mace zata gane tana bude? Wannan kuma zamu duba bayanai da masana sukayi akan budurcin mace kamar yanda wani marubuci dan kasar india ke cewa alamomi hudu sune suke nuna gaban mace yana bude koda na miji be sadu da itaba
1 akwai fitar iska me kamada tusa
2 yatsar mace ta tsakiya wato ta kusada manuniya ta shiga gabanta ba tareda taji zafiba
3 mace ta tsuguna babu wando amma taji iska yana shiga
4 mace taga jini tareda zafi kuma ba lokacin al’adaba misali ko tana tsallaka wani abu makamancin haka HANYOYI HUDU DA FATAR GABAN MACE KE FASHEWA Kai tsaye zamu tafi zuwaga magungunanda suke matse gaban mace koda ta bude kai kodama haifuwa tayi kuma zamu fara da maganin bature daga bisani mu tafi izuwa maganin gargajiya YANDA AKE HADA MAGUNGUNAN GARGAJIYA MASU MATSE GABAN MACE gajeriyar hanya ta matse gaban mace gam itace gabaruwa da aloebera Idan kika samu bagaruwa saikiyi garinta shine zaki hada da ruwan aloebera kiyi matsi bayan sa'a daya ki wanke
Sannan kisamu kanunfari kizuba agarwashi kiyi tsugo akayi sanna kizama me yawan matsi da miski
Wannan kuma ganyen gwaiba mai kyau zaki samu ki wankeshi saiki tafasa sosai saiki zuba acikin wani ma zubi da zaki iya shiga sai kinyi mintuna goma saiki fita sannan kisamu gabaruwa da kimba kadai ki tafasa su sosai kinasha ruwan safe da yamma...
Ana iya jika kwaro da man kadanya da ruwan aloebera sai man zogale ana matsi dashi kullum zuwa kwana10
1 alobera (aloevera) 2 Karo (jirai) 3 man zaitun (olive oil) 4 kanunfari (Cloves) ki sami alobera da Karo ki saka kanunfari ki tafasa saiki tace ki ajiye ruwan ya zama shine ruwan tsarkinki idan kuma kinaso kiyi sha yanzu magani yanzu to kin matse ruwan alobera saiki hadashi da man zaitun kiyi matsi dashi gam gam kenan HANYAR MATSI DA ITATUWA dan bagigita/da tsintsiyar maza/da saiwar taba/da sassaken baure da gishirin gallo/sai kanunfari/da kuma goro duk wadannan da kika gani hadasu waje daya akeyi adafasu saisun tafasa saiki tace ruwan Ki ajiyeshi ya zama ruwan tsarkinki shi kuma wannan itatuwan ki ajiyesu domin Zaki iya sake amfani dasu Ko kuma kiyi garinsu madadin goro saiki saka gabaruwa saiki ajiye garin kina zuba cokali daya acikin ruwa kina dafawa kina tsarki kisamu kamar sati daya kinayi
SAI KUMA RUMAN Yanda ake matsi da ruman shine zaki samu kwallon mangoro amma dan cikin zaki cire ki shanyashi taredashi bawon ruman bayan sun bushe saiki dakasu ki kwabashi da farar zuma da turaren miski farin kina matsi dashi idan ya jima kadan kamar sa’o.i biyar (5hours) saiki wanke da ruwan dumi
Maman yusuf Mai kayan mataπ₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π₯° 07069711327
