*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
09092021
*CREAM CREMALE*
INGREDIENTS
Kwai takwas
Madara peak huÉ—u
Suger
Flavor
*METHOD*
Da farko uwar gida zaki kisa suger ya narke suger sannan saikinga suger yayi ruwan kasa kifasa ƙwai ah rober bayan kin kada sannan kisa wannan madara peak guda 4 ah cikin kwai sannan kisa flavor sannan kikaɗasu sukaɗu sannan kiɗauko suger dafeen suger sannan kinemi containa kisa suger aciki sannan kisa wannan haɗen ƙwai da madaran akan wannan suger sannan kisa ruwa ɗan daidai idan yatafasa ruwan sannan kijera Su ahcikin tukunyan sannan zakiga idan yadahu zakiga ya haɗe jikinsa sannan kisauke kijuye sannan ki zuba kan shikafan ki kuci damai house
08167151176
_MRS BASAKKWACE_