*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
09092021
*FRIED MACARONI*
Ingredients
Macaroni
Mai
Minced meat
Kayan miya
Piss
Carrot
Curry
Maggi
*METHOD*
Da farko uwar gidazaki tafasa macaronin ki kitace ki ajje agefe saiki samu minced meat ɗinki ki dorashi awuta kisa masa kayan kamshi kiɗora awuta kidan yayyafa ruwa kadan ki bashi mintuna saiki dawo ki gyara kayan miyarki komai da komai ki ɗora tukunya awuta meɗan faɗi ki zuba mai kiɗan sa albasa da garlic ki soya aman saiki zuba dakakkun kayan miyanki ki soya su saiki ɗauko namanki ki zuba kici gaba da soyasu dama kinɗan bawa piss da Kara's tsoro kian tafasa su saiki zuba acikin kayan miyanki kisa maggi curry da duk wani abu dakikasan zai karawa girkinki daɗi da ɗanɗano saiki ɗauko wannan macaroni ɗinki ki zuba ki juya ki tabbatar ta gauraye koina saiki ɗan yayyafa ruwa kaɗan ki rage wuta sosai idan yayi ki kwashe .
08167151176
_MRS BASAKKWACE_
