ADS HERE
Posts

BASISE ABINCIN KANURAI BA ABAWA BAKANO


 *🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*


11092021


     *BASISE*


INGREDIENTS

Shinkafar tuwo

Madarar gari

Citta

Mai

Suga

 


 *METHOD*

Da farko Za ki dafa shinkafar tuwo da sugar a ciki sai ta yi lub ta zo karshe sai ki dama madara ki zuba

Ki rufe ki bari na minti daya sai ki kwashe ki kawo mai ki dan zuba a kai, Shikenan Basisenki ta hadu.

 

Ana iya shan basise da sanyi wato bayan kinsa a fridge ko kin bari ya huce. Ana kuma iya sha da zafi. Za ki iya yi masa kwalliya da duk kayan marmari da kike so.


Nakan yi wa nawa dai kwalliya ne da koriyar tuffa da kuma jan tuffa sai kuma jan inabi.



Basise dai abincin shuwa Arab ne. Yana da daɗi sosai gaskiya a gwada.


08167151176


_MRS BASAKKWACE_

Post a Comment

ADS HERE
ADS HERE