*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
10092021
*Egusi*
INGREDIENTS
Ugo leave
Stock fish
Dried fish (bushashen kifi)
Kpomo (ganda)
Seasoning cubes Maggi
Palm oil (Manja)
Scott bonnet (attaruhu) naira
Onions .(albasa)
Beef meat (Naman saniya)
Daddawa yar kadan.
Spices kadan
*METHOD*
Da farko uwar gida zaki jajjaga attaruhu ki da albasa guri daya kisa manja a wuta yayi zafi sai ki zuba attaruhu da albasa na É—an da daddawa
soyasu kaÉ—an sai ki kawo egusi kinxuba a ciki ki cigaba da juyashi occasionally har sai manja ya ratso jikin egusi É—in sai ki kawo ruwan tafashen nama ki xuba ki juyashi sosai sai ki rufe.
Dama kin wanke kpomo (gandarki) ki dan dafata tayi laushi.
Sai ki buɗe tukunyarki sai ki xuba kpomo ɗinki ki ƙara ruwan zafi ki juya ki rufe bayan wasu mintina sai kisa beef meat ɗinki wato naman sa sai ki juya bayan minti kaɗan sai kisa stock fish da dried fish dinki ki juya ki rufe ki barshi y kara dahuwa sai kisa seasoning cubes da cray fish ɗinki dakakke ki juya sosai ki rufe xaki iya ƙara dafaffen ruwa kaɗan sai ki rufe ki barshi for some minutes sai kisa spices dinki ki Kawo ugu leaves dinki da kk wanke kk tsane ki xuba ki barshi live 5 minutes sai ki sauke.
08167151176
_MRS BASAKKWACE_