*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
11092021
*MAASA*
INGREDIENTS
Farar shinkafa
Yis
Sikari
Gishiri
Albasa
*METHOD*
Da farko za a wanke farar shinkafa a markada ta, ba lallai ne sai ta jiku ba sosai.
Sai a zuba yis da sikari da gishiri dai dai misali, sai a kada shi sosai.
A sanya shi a rana ya tashi, sai a yanka albasa kanana kanana a ciki,sai a soya
08167151176
_MRS BASAKKWACE_