ADS HERE

TSIRE (SA KISHIYA KUMBURA KAMAR BALAM-BALAM)


 *🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*


        

30082021  


      *Tsire*



INGREDIENTS

Nama

Mai, paprika, citta, spices

Tafarnuwa, Albasa, koren tattasai, tumatur

Kulikuli, Tsinken Tsire, maggi

 

*METHOD*

Dafarko zaki samu namanki na rago ko na sa sai ki yankashi kiyi faɗi dashi

Zaki daka ƙuliƙulin ki inkinason barkono zaki iya saka kaɗan.Sai ki yanka albasarki da koren tattasai da tumatur sai ki hada mai da paprika da maggi da citta da tafarnuwa da 'yar na'ana'a idan kinaso sai ki jujjuyasu sosai.


ki dakko tsinken tsiren ki ki saka nama sai kisa albasa kikara saka nama sai kisa tumatur sai ki kara saka nama sai kisa korentattasai sai ki shafa hadin su mai ajikin naman sai ki shafa kulikuli yaji sosai shima haka zakiyita yi har ki gama sai ki kunna oven dinki kokuma garwashi ki gasa akai yanayi kina juyawa idan yayi sai ki cire sai aci lafiya...



08167151176


_MRS BASAKKWACE_

Post a Comment

ADS HERE
ADS HERE