ZoyaPatel
Ahmedabad

KUNUN KWA-KWA(INKIN GA SAURAYI KINA SO,A UNGUWAR KU)


 *🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*



30082021


*KUNUN KWA KWA*

 


Ingredients

1 cup Farar shinkafa

1 cup Kwakwa

1 cup Gyada

1 cup Madara

Sugar to taste

 


 *Method*

 Da farko zaki wanke shinkafar ki saiki jiƙa ta da ruwan zafi for 30minutes.

 Saiki jiƙa gyaɗar ki itama ki surfa ki wanke ta (kamar yadda zaki wanke wake).

 Saiki juye su ( Shinkafa, gyaɗa, kwakwa) a blender ki zuba ruwa kiyi blending sosai.

Saiki tace ki ɗaura a tukunya kiyita juyawa har sai kinga yayi kauri.

Saiki zuba sugar da madara ki motsa. Saiki kashe wutan.


08167151176


_MRS BASAKKWACE_

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post