*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
28082021
*SPRING ROLLS*
INGREDIENTS
Flour 3cups
Corn flour 3tbsp
Salt to taste
Egg (optional)
Cabbage
Carrot
Shredded chicken
Spices
*Method*
Da farko uwar gida zaki kwaɓa komai tare kaurin ya zama kaman na wainar fulaawa ki ta whisking har sai yayi smooth,seki zuba gishiri ki goge frying pan ɗinki amma in non stick kike using no need of cleaning it wit salt se ki shape pan ɗinki da mai ki shapa kwaɓin da brush na springrolls amma karki lafta yai kauri kuma kar ya ɓule inyayi sai ki cire kiy tayin haka har se dough ɗin yaa qare.
The fillings
Ki saka attaruhu kaɗan da albasa a pan ɗ ki soyasu kisa spices da shredded chicken ɗinki da cabbage da kika yanka da carrot kiɗan soyasu kaɗan karki sa ruwa kisaka seasoning da kike using saiki sauke kar ki bari ya dafe,saiki ɗakko ki saka a gefen flour da kika gasa a gefe ɗaya kiy rolling a ƙarshe kisa kwaɓin yai serving as gum dan kar ya buɗe wajen soyawa saiki soya
Note: Anason man suyan springrolls yai zapi sannan a zuba in ba hakaba zai sha mai kuma bazai zama crispy ba.
08167151176
_MRS BASAKKWACE_d
