*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
28082021
*🍕EGG PIZZA🍕*
INGREDIENTS
ƘWAI
IRISH
TARUGU
TATTASAI
ALBASA
KOREN WAKE
SWT CORN
KARAS
MAGGIE,
CURRY etc
*METHOD*
Da farko uwar gida zaki fere Irish ɗinki kiyimashi yankan cube ƙanana ƙanana sai ki soyashi sama sama da ɗan gishiri, kaɗan sai ki ajeshi gefe kiyanka kayan miyarki da aka lisafa a sama ki soyasu da ɗan mai kaɗan teaspoon ma yi saikisa kayan pieces ɗinda kikeso sai ki yi sama sama zaki soya bayan kingama sai kiɗauko Irish ɗinki kihaɗasu wuri guda kigarwaye sugamu gaba ɗaya sai kifasa ƙwai kizuba a Kansu sai kisa a oven kar kisa wuta dayawa plz dan zaiƙone dakinji yafara ƙamshi sai kiduba kigani in yayi sai kijuye a tire mai faɗi dai dai faɗinshi shi kenan sai ki yankama hubbinki
08167151176
_MRS BASAKKWACE_
