ADS HERE
Posts

DOGARI PAGE 3


 DOGARI Kashi na 3

Na Maryam M Hasheem (M jaruma ce)

General ya rike hannun Aliyu "kai kadai zaka iya kula min da yata, kuma sannan da kai kadai zata kasance cikin farin ciki, Aliyu ka amince ka auri Rayhan


Rayhan ta yi sauri ta ce Dad yana da matar fa da zai aura, ya biya sadakinta da komai


General ya Kalli Aliyu "dagaske zaka yi aure amma baka sanar dani ba"


Aliyu ya kalli Rayhan sannan ya kalli General "biya sadakin wata da na yi ba zai hana na auri Rayhan ba, na amince zan auri Rayhan"


Rayhan ta kalli Aliyu da sauri shima kallanta yake yi "eh Rayhan zan aureki, mahaifinki ya yi min komai a rayuwa babu abinda zai nema a wurina ya rasa"


"Amma ya zaka yi da Shukhrah, me zaka ce mata?"


"Karki damu zan ji da komai"


Farin ciki ya lullube General "Allah ya yi maka albarka Aliyu"


"Amin Sir"


General ya dan tashi zaune daga cikin farin ciki, Rayhan ta rike shi


"Sannu Dad"


"Yauwa yata"


General ya kalli Aliyu "auranku bana son ya wuce sati daya, hankalina zai fi kwanciya idan na ga auranku"


Rayhan farin cikin da take ciki ya kasa boyuwa


Aliyu ya ce zan yiwa manyana magana sai su shirya zuwa rana daya su biya sadaki da komai sai a daura auran


Rayhan ta dinga mamaki tana ganin komai kamar a mafarki


General ya yi farin ciki sosai


Haka Aliyu ya wuce bangaransa cikin farin ciki, ya tsaya a tsakiyar falonsa bakinsa yaki rufuwa tsabar farin ciki


"Ba zan taba wasa da damata ba, na amince zan auri Rayhan ne saboda tsananin sha'awarta dake addabata ba don ina sonta ba, zan yi amfani da wannan damar na samawa kaina sauki daga sha'awarta, amma ya zanyi da Shukhrah, me zan ce mata, dole na yi shawarar abinda zanyi"


Ya cigaba da tunanin hanyar da zai bullowa Shukhrah


Ta bangaren Rayhan dakinta ta dawo ta zauna bakin gado tana tunani, har yanzu jin abin take kamar ba gaskiya ba, murza idanunta ta yi ko zata farka daga bachcin da take yi


"Da alamu fa duk abin daya faru gaskiya ne, amma an yiwa Aliyu adalci kuwa, nasan ba da son ransa ya amince ba, zai aure ni ne ba don yana sona ba sai dan yiwa mahaifina biyayya, kuma hakan zai iya taba alakarsa da Shukhrah, dole na yi wani abu a kai, ba zan taba yarda na zama mai son zuciya ba"


Ta mike a fusace ta fita


Aliyu zaune a falonsa cikin nishadi ya juyo sallamar Rayhan, murmushi ya yi ya amsa sallamar, shugowa ta yi ta samu wuri ta zauna


"Hmm har kin fara kawowa mijinki ziyara kenan" ya fada yana murmushi


Rayhan ta yi sauri ta ce ba haka bane, na zo akan muyi wani yer magana ne


"Ina jinki"


"Ni a ganina a fasa maganar aurenmu"


A rikice ya kalleta "saboda me?"


"Saboda Shukhrah, Shukhrah zata yi fushi da kai idan ta samu wannan labarin"


"Karki damu Rayhan, zan shawo kan Shukhrah sannan ai bayan Shukhrah zan iya auran mata har uku, ba wani abu bane"


Rayhan ta yi shuru tana tunani ya katse ta da ki cire komai a ranki Rayhan


Rayhan ta kalleshi idanunta sun ciko ruwa "Bafa ka sona kawai biyayya kake so ka yi wa mahaifina"


Aliyu ya yi murmushi ya tashi daga inda yake zaune yazo ya zauna kujeran da take zaune, janyo ta jikinsa ya yi cikin salo na yaudara


"Rayhan zan fada miki wani maganar da ban taba fada miki ba, na dade ina kaunarki a zuciyata amma na boye ne saboda a tunanina kin wuce matsayina a soyayya"


Rayhan ta kalleshi da sauri bakinta na rawa ta ce dagaske kana sona


Rike habarta ya yi ya kai bakinsa gab da bakinta, suna shakar numfashin junansu, rufe idanunta ta yi, a hankali ya shiga fadin "Baby kiss me"


Da sauri ta tashi cike da kunya ta bar dakin da sauri, yer dariya ya yi yana binta da kallo


"Hmm yarinya Kenan, wannan abin kawai nake bukata, ina son jin ya zakinsa yake" ya kama bananansa 🍌 ganin ya mike sosai, wani nishi yake yi dakyar ya rufe idanunsa yana tuna surar Rayhan yana samun sauki


Rayhan dakinta ta shiga ta fada kan gadonta ta janyo filo ta rungume tana numfashi dakyar, wani farin ciki na dabaibaye zuciyarta


"Dama Aliyu na sona ban taba sani ba, kai amma Allah nagode maka, Allah kaine abin godiya"


Ta tashi ta shiga bayi ta yi alwala sannan ta dawo ta hau kan sallaya ta yi wa Allah sujada tana masa godiya, bayan ta gana ta tafi bangaran General domin duba lafiyarsa, ta samesa ya ji dadin jikin nasa ba laifi, shayi ta hada masa tazo ta zauna gefensa tana bashi a baki tana masa hira


Da daddare Aliyu ya yi shirinsa tsab kananun kaya riga da wando ya yi matukar kyau sosai, sai kamshi yake yi, wurin Shukhrahnsa ya je hira


Jingine suke jikin mota suna hira, Sahabi yazo wucewa ya tsaya suna gaisawa da Aliyu, Aliyu ya gaida Aliyu cikin girmamawa


"Ina wuni Yaya Sahabi"


"Lafiya lau Malam Aliyu, ya garin?"


"Alhamdulillah"


"To sannunka"


Sahabi ya wuce abinshi


Aliyu ya kalli Shukhrah "na tambayeki mana?"


"Ina jinka"


"Yanzu kaddara mu yi aure, zaki iya zama da kishiya?"


Tuni Shukhrah ta bata rai "bana son kishiya ko kadan, bana son maganarta ma, ka yi min alkawari ba za ka yi min kishiya ba"


Wani gumi ya fara ketowa Aliyu, ya shiga sosa keya


"Ina jiranka ka daukar min alkawarin ba za ka taba yi min kishiya ba"


"Kwantar da hankalinki mata ta, nina tabbata ba zan taba son wata bayan ke ba, ke ce rayuwata kuma ke ce farin cikina, ba zan hada kimarki ko darajarki da wata ba"


Shukhrah ta yi wani farin ciki sosai


"Nagode da wannan matsayin daka bani a zuciyarka, nima ba zan yi kasa a gwiwa ba wurin baka matsayi a zuciyata"


Haka suka cigaba da hiransu cikin nishadi har lokacin tafiya Aliyu ya yi, suka yi sallama, Aliyu ya ja motarsa ya tafi


Da shigan Shukhrah gidan magajiya ta tarar da Sahabi da magajiya zaune suna shan sigari, tsokanar Sahabi ta shiga yi "su Yaya manya"


Sahabi ya ce ai ni babban Yaya ne dole ya girmama ni


Shukhrah ta zauna ta dauki sigari ta kunna ta shiga sha tana busar da hayaki


Magajiya ta ce yakamata kiyiwa Aliyu maganar kudin lefe


Shukhrah ta ce ba sai na fada masa ba, nasan yana sane


Sahabi ya ce ni dai bayan auran nan mota nake so a saya min, Magajiya ta ce ni kuma a taimaka a canza min gida


Shukhrah tai dariya "Karku damu duk mai sauki ne"


Suka cigaba da shan sigarinsu suna hira


Aliyu daya karaso gida, tsayawa ya yi a harabar gida yana tunani, ga Shukhrah bata san kishiya, ji yake a ransa kamar ya fasa auran Rayhan, sai kuma ya tuna da surar Rayhan da sha'awarta dake addabarsa


"Dole na samo mafita"


Wayarsa ya shiga lallatsawa, Rayhan ya kira, bugawa daya ta amsa ya ce yana son ganinta a harabar gida


Ta bangaren Rayhan sanye take da kayan bachci mai matukar kyau, tsawon rigar ba zai wuce rabin gwiwanta ba, sannan rigar tsantsi ne da ita kuma hannun singlet ne, sauka ta yi daga kan gado ta dakko dogon hijabinta ta sanya sannan ta fita


Aliyu jingine jikin mota ya hango Rayhan tana tahowa, data karaso tsayawa ta yi a gabanshi tana yer murmushi


"Wajen sister Shukhrah ka je?"


"Eh daga wurinta nake, na ce bai kamata naje na kwanta ba ban ganki ba"


Wani dadi ta ji a ranta sai ta ce yaushe zaka kaini wurin sister


Ya ce yauwa dama ina son fada miki wani magana


"Ina jinka"


"Shukhrah na da bala'in kishi Sam Sam bata son kishiya, kuma gashi ina sonta kuma kema ina sonki, babu wachca zan iya yafewa a cikinku, kawai sai yasa na yanke hukunci me zai hana aure na dake ya kasance sirri, ta yadda Shukhrah ba za ta samu labari ba har ranta ya baci"


Shuru Rayhan ta yi tana tunani


"Ya kika yi shuru baki ce komai ba"


Rayhan ta dago ta kalleshi "na ga kamar kafi son Shukhrah"


Jawota ya yi ya rungumeta "haba Rayhan taya zan fi son Shukhrah a kanki, ai dukanku ina matukar sonku, kawai na ga alamun ke zaki fita hakuri ne, kuma ina son a zauna lafiya, Don Allah ina rokwanki ki bani hadin kai ayi auran nan cikin sirri"


Rayhan ta banbare jikinta daga nashi ta tsaya tana kallansa ido cikin ido


"Na amince, Allah yasa shi yafi zama alkairi"


Yay murmushi "amin, sai yasa nake alfahari dake"


"To kaje ka kwanta sai da safe"


"Ban yarda ki tafi ba"


"Meyasa"


Kallanta yake yi daga sama zuwa kasa yana wani lasar lebansa "wannan dogon hijabin da kika saka, Jikina ya bani akwai abinda kike boye min, sai kin cire na gani"


Rayhan ta zaro ido "bakomai fa, kawai na saka ne"


"To ki cire sai gasgata baki boye komai ba"


"Allah ban boye komai ba kawai kayan bachci ne a Jikina sai yasa na saka hijabi"


"To saiki bude na gani"


Turo baki ta yi zata gudu ya riko ta


Aliyu rike da hijabin Rayhan "waya baki izinin wucewa"


Juyowa ta yi ta marairaice "nifa bachci nake ji"


Jawota ya yi jikinsa ya rungume yana jin kamshin jikinta "Baby I can't wait"


Kukan shagwaba ta fara yi "ka barni"


Daga kasa yasa hannunsa ya daga hijabin ya cire, da sauri ta kare kirjinta da hannayenta, ta yi kamar zata yi kuka "don Allah ka bani hijabina"


Idonsa na kan manyan nonuwanta da suka cichci ko cikin kayan bachcin, ya shiga kallan ciyoyinta da ya yi sumut ko tabo babu, bai san lokacin daya rungumeta ba ya fara jagula nonuwanta yana murzawa, Rayhan ta kasa hanashi don itama sosai take jin dadin wasan


Ya kai bakinsa dai dai kunnanta "uhm uhm zan sha Nono"


Bata ce dashi komai ba nishi kawai take yi sama sama shi da kanshi yasa hannu ya fito da Nonuwanta waje yasa daya a bakinsa, daya yana murzawa, Aliyu ya rikice gabadaya, banana 🍌  ya mike sosai kamar zai fasa wando, Rayhan kuwa sai fitar da ruwa take yi ta HQ


Jin motsi yasa Aliyu ya daina, sai ta yi saurin mayar da nonuwanta cikin riga, ta dauki hijabin ta a kasa ta sanya


Wani kurtun soja ne yazo yana zazzagawa, ya hasko su da touch light "su waye?"


Aliyu ya ce "you are very stupid"


Kurtun sojan na ganin Aliyu ya rikice salute ya yi gami da cewa "sorry sir" sannan ya wuce, Rayhan da gudu tabar wurin don kada ya kara cafkota sai dai binta ya yi da kallo, har yanzu bananarsa 🍌 a tsaye yake, dakyar ya yi maneji ya wuce bangaransa, tubewa ya yi ya rage daga shi sai gajeran wando, ya fada kan gado yana ta mutsu mutsu, sai kara tuno surar Rayhan yake


Rayhan kuwa tana shiga dakinta tube hijabin ta ta yi ta fada kan gado, ta jawo filo ta rungume tana murmushi tana tuno soyayyar Aliyu "lallai Aliyu gwani ne a bangaran soyayya" haka ta cigaba da tunani


Washegari Sahabi yasa Shukhrah ta kira Aliyu ta yi masa maganar kudin lefe, akan zasu je kano sayowa, Aliyu ya tambaye ta nawa ne zai isa, budan bakin Shukhrah ta ce million daya da rabi, babu neman ragi jikinsa na rawa ya ce ta turo account number, ai kuwa ta tura mishi na Sahabi, a take ya tura mata million biyu


Habawa murna tsakanin Shukhrah da Sahabi ba'a magana, Shukhrah zuwa ta yi ta sayawa Sahabi motar hawa na million daya da rabi, sai dubu dari biyar Shukhrah ta rike a hannunta, duk magajiya bata san da wannan maganar ba


Aliyu ya yi wa manyansa magana akan ogansa ya bashi yarinyarsa ya aura, ya kuma rokesu akan su zo su nema masa auranta, sun amince kuma sun zo garin Abuja sun samu General an gama magana an biya sadaki da komai


Rayhan ta yi farin ciki sosai harta rasa inda zata saka kanta, tana ganin burinta zai cika, wai yau DOGARINTA ya biya sadakinta, ansa auransu nan da sati daya, duk ta kira kawayenta ta sanar dasu


Aliyu sha'awar Rayhan nata girma a zuciyarsa, shi yasan ko kadan baya son Rayhan kawai tsananin sha'awarta ke addabarsa



Aliyu na waje yana jiran fitowar Rayhan, can sai gata ta fito tana karasowa a hankali, sai wani yarrr yake ji, tana karasowa ya rike hannunta yana murzawa "Baby kinyi kyau"


Lumshe idonta ta yi tana murmushi "kaima ai ka yi kyau sosai"


Shiga motan suka yi, Aliyu ya jasu suka tafi, da mamakin Rayhan ta ga bai dauki hanyar wurin aikinta ba, shuru ta yi bata ce masa komai ba, a wani katafaran Hotel ya yi parking, ta juyo ta zuba masa ido tana kallansa


"Me zamu yi a hotel?"


"Wani abu zamu yi, sauka muje na Nina miki"


Bai jira yaji me zata ce ba ya bude kofar motan ya fita, ya shiga ciki, reception ya wuce ya kama daki, sai gata ta shugo tana magana


"kazo ka kaini wurin aiki"


Murmushi ya yi mata kawai ya ja hannunta, bata daina magana ba


"Aure fa zamu yi, kar kaje ka aikata wani abu"


Ya tsaya ya juyo yana kallanta "kome na aikata yanzu dai dai ne, karki manta na biya sadaki ki"


Ya ja hannunta suka tafi, ya shiga duba numban dakin da ya yi dai dai dana jikin makulli, bayan ya gani ya bude ya shiga, Rayhan ta tsaya a bakin kofar shiga tayi dai dai da ido kamar zata yi kuka, haushin ta ya ji a ransa "ji wannan kamar wata sabon shiga"


Jawo hannunta ya yi ya shugo da ita sannan ya cire makulli ta waje ya sa a ta ciki ya rufe, cikin muryar kuka Rayhan ta ce don Allah ka yi hakuri mu yi aure


Bata rai ya yi "ke meyasa kike min hakane wai, ba na biya sadakinki ba, yanzu fa ke matata ce, kawai shaidawa ya rage ayi"


Ganin ransa ya baci yasa ta yi shuru ta zauna bakin gado ta yi tagumi, murmushi ya yi ganin alamun ya yi nasara


Sa hannu ya yi ya cire mata tagumin da ta yi ya durkusa gabanta "don Allah Rayhan ki taimake ni, ki bani hadin kai, ni da ke fa yanzu daya ne"


Bata ce komai ba, tashi ya yi ya Jawota ya tayar da ita tsaye, hada goshinta da nasa ya yi yana kallan idanunta "matata ina sonki sosai, ke ta musamman ce"


Kai bakinsa ya yi kan nata yana tsotsa yana shafa ta, babu wuya itama hankalinta ya tashi, ta fara dan mayar masa da martani


Tube mata kaya ya yi, sannan ya tube nata, ya kaita kan gado ya kwantar da ita, sannan ya hau kanta ya tsaya yana kallanta cike da mamaki "wai yau zan cika burina, zan yi abin dana dade ina kwadayi, kuma bata hanani ba kasancewar ta yer hannu ce"


Ya shiga wasa da nonuwanta yana shan daya yana murza daya, sai wani bankarewa take yi tana nishi sama sama, ya kai hannunsa HQ yana wasa dashi cikin kwarewa sai ta fara wani dan kara, duk ta rikice gabadaya, kankame mishi kai take yi tana fadin "ina sonka, kaina musamman ne"


Yay yer murmushi ya ce a zuciyarsa "shegiya yer hannu kawai"


Wani ihu Rayhan ta yi a lokacin daya danna bananarsa a HQ, ta ji wani azabar da bata taba ji ba, ta bangaren Aliyu kuwa mamaki ne ya dabaibaye shi ganin wurin a matse sosai, dakyar yake cusawa, bananansa ya kasa shiga gabadaya, sai cusawa yake yi karfi da ya ji har ya shigar gabadaya, Rayhan ihu take yi tana kai masa duka, amma ko a jikinsa, hankalinsa baya jikinsa, Rayhan na ihu harta dawo ta yi shuru, daga karshe ta daina motsi, Aliyu sai cin karansa yake ba babbaka, bayan ya dawo hayyacinsa ya janye jikinsa ya koma gefe ya kwanta yana ajiyar zuciya, tunani fam a zuciyarsa "dama Rayhan bata taba sanin da namiji ba, nine namiji na farko dana fara saninta, ashe kallan kitse na kewa rogo" ya juya ya kalli Rayhan duk ta yi faca faca da jini, tsoro ne ya kamashi ganin bata motsi, tattabata ya fara yi yana kiran sunanta


"Rayhan Rayhan"


Ya fahimci suma ta yi, shiga bayin dake dakin ya yi ya kunna ruwan zafi, sannan ya dawo ya cincibota ya kaita bayi yana watsa mata ruwa yana mata tsarki, can ta yi wani dogon numfashi, ta bude idanunta


"Sannu Rayhan" ya cigaba da watsa mata ruwa yana gasa mata HQ, daya ga ta dawo haiyacinta sosai sai ya dauke ta suka fito, ya kwantar da ita kan gado, sannan ya lullube ta da bargo, ya zauna gefenta kawai yana jin wani irin farin ciki, wai yau ya gusar da sha'awarsa akan Rayhan, ammafa mamaki yaki barin zuciyarsa daya sameta a budurwa, sam sam ba haka ya yi tunani ba


Rayhan bacci ta yi me isanta, sai wurin karfe biyu sannan ta farka, ta duba gefenta babu Aliyu, sai ta tashi dakyar, duk ciyoyinta sun rirrike, tana jin radadi sosai, ta daure ta taka dakyar ta shiga bayi, ta kunna ruwan zafi, kara gasa jikinta ta yi, ta ji dadi sosai sannan ta yi wankan tsarki, tai alwala sai ta fito, mayar da kayanta ta yi, sannan ta nade gyalenta a kai ta samu ta yi azahar, tana idarwa kuwa sai ga Aliyu ya shugo, dukar da kanta tai kasa, yer murmushi ya yi, sannuko, bata ce masa komai ba


"To yanzu wurin aiki zan kaiki ko gida"


A hankali ta ce gida


"To saiki shirya na kaiki"


Duk suka gama shiryawa, suka fita, suka shugo harabar hotel, har yanzu tafiyar Rayhan bai daidaitu ba, suka kawo wurin mota suka bude suka shiga sannan Aliyu ya ja motar suka tafi, suna tafiya babu wanda yakewa daya magana kowa da tunaninsa a zuciyarsa, da suka karaso gida, ya yi parking a harabar gida, duk suka sauka, Rayhan ta tsaya tana kallanshi sai kuma ta dukar da kai


"Ni zan shiga ciki"


Sai ya ce "to"


Yana kallanta ta juya ta tafi, zuciyarsa ta shiga kawo masa tunani kala kala


"To kuma meya rage, dama don sha'awa zaka aure ta, yanzu ka gusar da sha'awarka a kanta ai ba saika aure ta ba, kuma mema zaka yi da yarinyar daka riga ka santa a waje, ai ba matar aure ba ce"


Haka Aliyu ya cigaba da tunaninsa daga karshe ya bude motar ya shiga ya ja ya fita daga gidan, wajen Shukhrah ya wuce, yana isa ya kira ta ya fada mata yana kofar gidansu


Ta bangaran Shukhrah kuwa tana can gidanta tare da Sahabi, sun gama cin junansu kenan, sai ce masa ta yi ta je gaida kawarta bata da lafiya, sai ya ce ta yi masa kwatancen gidan, nan take ta yi masa kwatance


Shukhrah ta mike da sauri ta kalli Sahabi shashan sojan nan zai zo bari na shirya


Sahabi ya bata rai nifa sojan nan yana shiga hakkina


"Babu wani fa shiga hakkinka da yake yi, ba gashi sanadiyarsa ka samu mota ba, gaba gaba sai gida"


Sahabi ya yi murmushi "wallahi har na ji farin ciki"


Kawai mayar da kayanta ta yi ta sa hijabinta, ta shafa powder da man baki, sannan ta feshe jikinta da turare dai dai Aliyu na kiran wayarta bata amsa ba ta fita ta ganshi jingine jikin mota yana lallatsa waya, ta karaso cikin fara'a ta tsaya, ya hada rai ya juyo yana kallanta


"Waya baki izinin fita?"


"Kawata ce fa bata da lafiya"


"Ai saiki nemi izinina, ni gaskiya ina da matukar kishin abinda nake so, bana son yawan fita"


Shukhrah ta shagwabe fuska "ka yi hakuri mijina"


Sai ya wani yi farin ciki "komai ya wuce"


Haka suka cigaba da hirarsu cikin soyayya


Rayhan tunda suka dawo fadawa ta yi kan gado ta kwanta sannan ta lullube da bargo, ta shiga tuna abin daya shiga tsakaninta da Aliyu, sai kuma ta yi farin ciki tai murmushi akan mijinta ya gwada mata soyayya, bata damu da radadin da take ji ba sai alfaharin ta farantawa masoyinta rai, ta rungume filo sosai tana murmushi


Aliyu ya dauki Shukhrah ya mayar da ita gida, suka dan yi hira kadan sannan ya yi mata sallama ya wuce masallaci ya yi sallah sannan ya koma gida, ya wuce bangaransa, ya tube kayan jikinsa, ya rage daga shi sai gajeran wando ya kwanta kan gado yana tunanin abin begensa wato Shukhrah, ya kosa ayi auran nan, ya ganta a gidanshi, sai kuma Rayhan ta fado masa a rai ya yi yar tsaki


"Nifa ba zan iya aurar ta ba, dole kawai na yi tunanin hanyar da zanbi na zille, taya zan auri Rayhan, koda a budurwa na sameta ai Shukhrah ma budurwa ce, gaskiya babu abinda zan yi da Rayhan"


Haka ya cigaba da sake sake a zuciyarsa, yana neman hanyar da zai bi ya zillewa auran Rayhan


Washegari Aliyu ya shirya tsab cikin kananun kaya, ya yi kyau matuka, ya je ya tsaya a harabar gida yana jiran fitowar Rayhan, ai kuwa bada dadewa ba sai gata ta fito cikin wani shadda pink, dinkin doguwar riga ta yi matukar kyau sosai, kallo daya ya yi mata ya kawar da kanshi


"Ina kwana" ta gaishe shi, ya Amsa yana bude kofar mota ya shiga, ji ta yi ba dadi a ranta, sai ta bude bangaranta ta shiga, ya ja motar suka wuce


Da suka karaso wurin aikin Rayhan ya yi parking, bude kofar motan ya yi zai fita ta dakatar dashi


"Kamar akwai matsala, ba haka muka saba yi da kai ba, ka fada min idan na yi maka wani laifi sai na gyara"


Girgiza kai ya yi alamun a'a "ni baki yi min komai ba"


"To ko akwai wani abu dake damunka ne"


"Nifa babu abin dake damuna"


Shuru ta yi na wani lokaci sannan ta ce to shikenan, ta bude motar ta fita, wani karamin tsaki ya yi sannan ya ja motar ya yi wucewarsa, ta juya tana kallan wucewarsa cikin mamaki sai kuma ta shiga ciki


Wajen farin cikin shi ya wuce wato Shukhrah, a wajenta ya wuni har lokacin tashin Rayhan a aiki sannan ya dawo ya dauke ta suka wuce gida, da ya yi parking a harabar gida, duk fitowa suka yi suka tsaya jikin mota, Rayhan na kara tambayarsa meke damunsa


"Zaki iya magance min matsala ta?"


"Wallahi zan iya, zan iya komai a kanka koda zan rasa raina, ina sonka sosai, zuciyata sunanka kawai ta sani"


Ya zuba masa idanunsa "please ki taimake ni ki taimaki rayuwata Rayhan albarcin soyayyar da kike min"


"Zan taimaka maka ka fada min ko menene"


"Ki ce wa mahaifinki bakya sona bakya son aure na, kin tsane ni"


Zaro ido Rayhan ta yi cikin tsoro, tuni hawaye ya cika a idanunta, bakinta ya fara rawa "meya faru, miye dalilin yin haka?"


"A gaskiya Shukhrah bata san kishiya, yau ta sani na yi mata alkawarin ba zan taba yi mata kishiya ba, nasan zaki yi min wannan alfarma, don Allah ki taimake ni"


Rayhan ta fashe da kuka, ya shiga rarrashinta sai data tsagaita kukan ta ce shikenan kawai, ka tafi zan yi yadda ka ce


Bata jira ta ji me zai ce ba ta wuce da sauri tana kuka


Yar murmushi Aliyu ya yi "yes I did it"


Rayhan ta shigo falo cikin kuka, wani azababben ciwon kai ne taji ya kamata, sai ta fara jin jiri, tana ganin komai bibbiyu, yanke jiki ta yi ta fadi war was


me hidimar gidan ta fito daga kitchen ta sami Rayhan sume, hankalinta ne ya tashi sosai, ta karasa wurin Rayhan tana tashin ta


"Madam, madam"

Shuru babu magana, sai ta tashi da sauri ta fita, ta je bangaran Aliyu ta kira shi, sai gashi sun dawo tare da Aliyu da sauri, Aliyu kiran family doctor ya yi sannan ya kira mahaifin Rayhan ya fada masa


Aliyu ya dauki Rayhan ya kaita dakinta ya kwantar da ita kan gado bada dadewa ba sai ga family doctor yazo, ya binciki Rayhan ya tabbatar da jininta ya hau sosai, yasa mata ruwa da magunguna a ciki


General cikin hanzari ya karaso gidan ya sami Rayhan da Aliyu a dakin Rayhan, Rayhan kwance kan gado ruwa na shiga jikinta, Aliyu na ganinshi ya mike ya kame cikin girmamawa


General ya zauna gefenta yana kallanta, hawaye sun cika a idanunsa "haba derling me kike tunani da har zai kawo miki hawan jini, miye ban wadataki dashi ba"


Ya mayar da kallansa ga Aliyu "akwai abin dake damunta ne"


Aliyu ya girgiza kai alamun a'a "gaskiya banda masaniya"


Farkawa Rayhan ta yi tana tari dakyar, zuciyarta na yi mata zafi, tana kallan Aliyu sai ta ji kamar ana kara mata wani bala'i


General ya ji dadin farkawan Rayhan


"sannu Rayhan"


Rufe idanunta ta yi wasu hawaye masu zafi na fita


"Wai meke damunki ne, me kike tunani, ki fada min matsalar ki na magance miki ita"


Rayhan ta bude idanunta dakyar ta iya bude baki cikin muryar kuka "bana son auren da zaka min"


General ya zaro ido "saboda miye?"


"Bana sonshi Daddy, bana kaunarshi, ganinshi tashin hankali ne a wurina, ka yi mishi transfer zuwa wani wuri mai nisa"


Genaral ya kalli Aliyu sannan ya dawo da kallanshi wurin Rayhan "me Aliyu ya yi miki?"


Ta girgiza kai alamun a'a "babu abinda ya yi min kawai bana sonshi ne, bai dace dani ba, ba aji na bane a soyayya"


Genaral ya yi shuru yana nazarin maganganun Rayhan daga karshe ya ce to shikenan Rayhan ba zan aura miki Aliyu ba, ya juya ya kalli Aliyu


"Ka fita ta ce bata son ganinka"


"Ok sir"


Aliyu ya fita don dama hakan yake so


Har yanzu Rayhan kuka take yi, General ya yi shuru yana kallanta 


"Wallahi saura kiris na fara kukan nan, waike Rayhan baki san ya nake ji a zuciyataba"


Rayhan ta hadiye kukan "Dad karkayi kuka don Allah"


"To idan bakya so na yi kema ki daina"


"Daddy aina daina"


"Yanzu ina son nakara tambayarki tunda Aliyu ya fita, meke damunki?"


"Kayi min maganin damuwata tunda ka yarda ka fasa daura aure na da Aliyu, kuma ka yarda zaka yi nisa dashi daga gare ni"


General ya ce amma Aliyu shine mutumin da kika fi so kusa dake, akwai wani abu daya faru, ki fada min?"


"Baba don Allah ka daina tambayata, Aliyu bai min komai ba, kawai tunani nayi a kanshi, taya zan auri DOGARI na, Dad ka duba wannan al'amarin"


General ya yi shuru yana nazari sai ya ce kuma fa kin yi tunani me zurfi, taya yar gidan Chief of Army staff zata auri DOGARINTA, kamata ya yi ace ta yi auri dan minista ko dan shugaban kasa


Rayhan ta yi murmushin karfin hali "da kyau Dad"


"Yanzu dai kwantar da hankali ki, mijinki yana nan zuwa miki dai dai ke"


Ya mike yana magana "kina jin yunwa ko"


"A'a bana jin yunwa"


"Bari na kira Haj Karima tazo ko?"


"Ka kira ta, nima nafi son ganinta kusa dani"


General ya fita

Mu hadu a page 4

Post a Comment

ADS HERE
ADS HERE