*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
31082021
*BANANA PUDDING*
INGREDIENTS
Ayaba 5
Kwai 2
Lemun tsami 1
Suga
Filebo (flavour)
*METHOD*
Uwargida da farko za ki ɓare bawon ayabarki ki tsaga tsakiyan, ki cire baƙin tsakiyan, sai ki yanka ki sa a blender.Sai ki fasa kwanki ki matse ruwan lemun tsaminki, sai ki kaɗa sosai ya kaɗu, sai ki zuba shi a kan ayabarki.Ki zuba suga ki yi blending sai ki juyeshi ki sa flavor, ki juyashi sosai, sai ki sa a cikin oven ki sa wuta kaɗan dan, ya yi kamar minti biyu sai ki cire.Shike nan banana pudding ɗin ki ya kammala.
08167151176
_MRS BASAKKWACE_