*🥙MRS BASAKKWACE'Z KITCHEN GROUP🥙*
31082021
*LEMUN SHINKAFA DA LEMUN TSAMI*
INGREDIENTS
Shinkafa kaɗan
Lemun tsami (6)
Cuitta da Mant
Sukari
Flabour
Melange
*METHOD*
Uwar gida da farko ki nemi Shinfarki ba mai yawa ba ki wanke ki dakata a turmi wanda ba'a dakan kayan miya a cikinshi ki dakata tayi gari ki kwashe a guri mai kyau ki zuba ruwa ki damata ki tace, ki dauko ɗanyar cittarki da mant ki dakasu ko ki goge su, ki yanka lemun tsamin ki matse ruwansa ki zuba cikin shinkafarda kika tace itama cittar ki taceta ki zuba ruwan cikin ruwan tataciyar Shinkafa ki saka kayan kamshi Flabour da sukari ki gaurayasu saiki saka a firjin yayi sanyi, asha lafiya.
08167151176
_MRS BASAKKWACE_