ADS HERE
Posts

PLANTAIN PIE FOR BREAK FAST


 *🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*



08092021



*PLANTAIN PIE*

 

Assalamu alaikum Uwargida tare da fatan alheri kuma kina cikin Æ™oshin lafiya. Lallai akwai nau’ukan abinci daban-daban wanda Æ™abilu da dama ke yi. Yana da kyau mace watarana ta shiga É—akin girkinta domin gwada sabon abu. Abu wadda ba a ko ina aka taÉ“a yin sa ba wadda kuma zai yi daÉ—i. a yau dai na kawo muku yadda ake ‘plantain pie



*METHOD*

Da farko zaki yayyanka albasa da É—anyen tafarnuwa da citta Æ™anana, sannan ki  É—aura man gyaÉ—a a wuta. Idan ya yi zafi sai ki zuba albasa da yankakkiyar tafarnuwa da citta ki gaurayasu. Sannan ki zuba yankakken tattasai da da yankakken karas kiyi ta soya su, sai ki zuba magi da kori sannan ki É—auko Æ™wai kamar huÉ—u ko biyar ki fasa a ciki kiyi ta gaurayawa har sai ya soyu sannan ki kwashe ki ajiye a gefe.



 INGREDIENTS

• Ayaba

• Ƙwai

• Magi

• Tafarnuwa

• Citta

• Kori

• Attarugu

• Koren tattasai

• Albasa

• Takardar foil


Da farko zaki  É“are ayaba sannan ki silala shi kamar yadda ake yin danbun tsaki. Bayan ya nuna sai ki saka a kwano ki daddana ta da ludayi. Sai ki wanke hannu ki goge sannan ki shafa mangyaÉ—a a tafin hannu sannan ki mulmula ayabar ki shimfiÉ—eta a kan takardan ‘foil’ sai ki baza ta kamar yadda ake ‘meat pie’ sannan ki zuba wannan Æ™wan ki a cikinta sai ki rufeta da É—ayan gefen. ki sami cokali mai yatsu ki daddana bakin. Sai ki É—aura man gyaÉ—a a wuta bayan ya yi zafi sai ki riÆ™a jefawa idan ya soyu sai a ajjiye a gefe.

 

Za a iya cin wannan girkin da shayi a matsayin abin break fast k da safe 


08167151176


_MRS BASAKKWACE_

Post a Comment

ADS HERE
ADS HERE