ADS HERE
Posts

LEMUN TSAMIYA


 *🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*



02092021


*LEMUN TSAMIYYA*

          ~(TAMARIDN JUICE)~


  INGREDIENTS

•Tsamiya

•Suger

•Kanunfari

•Citta

•leman tsami

 

 

      *METHOD*

Da farko zaki dafa suger da ruwa ki barshi ya huce.ki dafa tsamiya da ruwa,kanunfari da citta har misalin minti 30.ki tace tsamiyar abarshi ya huce yayi sanyi,ki 

Matse lemun tsami ki kuma yanka guda biyu yankan faɗi,ki haɗa dafaffan suger acikin tsamiya ki zuba leman tsami da kuma wanda aka yanka a cikin jug,sai ki saka cikin frig(Refrigerator) yayi sanyi sosai kafin sha.zaki zuba ruwa dai dai tsamin da kakeso kafin sha.


08167151176


_MRS BASAKKWACE_

Post a Comment

ADS HERE
ADS HERE