-Man zaitun
-Man kwakwa
-Man rid'i
-Man alayyadi
-Habbatus sauda
-Citta mai y'ay'a
-Kanumfari
-Yadda ake hadawa
A hade mayukan guri guda sai a daka citta dakanumfari suyi laushi a zuba a mayukan ajuyasu sosai suhade jikinsu ,saiki rink'a tsaga Kanki kamar zakiyi kitso kina shafawa akai akai.
*Alqalamin Ummy Ontop*
