*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
02092021
*AVOCADO SANDWICH*
*SLICE BREAD*
Ingredients
1 COOKED EGG
KIFI
MAYYONISE
SALAD CREAM
1 AVOCADO
*METHOD*
Da farko zaki samu bread ki cire gefen gefen
Ki samu ƙwai kiyi marshing ɗinshi, ki dagar gaza kifi
Ki cire É—an cikin avocado, kiyi amfani da tsokar, saiki sa ciki,
Kiyi marshing ki sa mayyonise da salad cream ki juya sosai
Saikisa hadin a bread, ki É—auko wani slice ki É—ora a kai, saki yanka aci daÉ—i lafiya..
08167151176
_MRS BASAKKWACE_
