YADDA AKE HADA CHAT DIN KARYA NA WHATSAPP
assalamu alaikum barka da zuwa wannan shafin na sabon team dinmu na Naijaboth.com
Ana amfani da irin wannan chat dinne domin nisadantar ko tsokana ga yan'uwa da abokan Arziki
please banyi create din wannan domin kayi karya ko cuci wani ko kayiwa wani sharri ba please duk wanda yayi amfani dashi ta wata hanyarl
Yadda zaku kirkiri wannan chat shine zakuyi amfani da wani app mesuna (fake WhatsApp)
Click here to Download fake whatsapp
Kuyi download dinshi bayan kuyin download inshi saiku budeshi zainuna muku option din da zaku zaka sunan Wanda kalar WhatsApp din da kukeso Ku nuna dashi kuke chat din misali idan GB WHATSAPP KO WHATSAPP KO OG WHATSAPP BUSSINESS WHATSAPP to saiku saka sunan anan shine nan zakuga yabude muku WhatsApp dashboard saiku fara create din chat !
posted by Dr naijaboth
Muna bukatar comment dinku !
Idan akwai wani Matsala da kuka gani zaku iya yimana comment ko Ku tuntubemu ta WhatsApp ; 09032116442 domin gyara !

