ZoyaPatel
Ahmedabad

BUTTER YAM

 

*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*



27082021


     *BUTTER YAM*


Ingredients

Doya

Butter cokali8

Albasa1

Kwai:3

Curry cokali 1

Gishiri

Mai na suya.



*METHOD*


Da farko uwar gida zaki  fere doya ki yanka ki  ɗauraye ki dafa ta sai ki marmasata sosai ki zuba butter ki sa maggi gishiri curry sai ki lailayata dogaye kamar girman spring rols ki sata a furji ko gurin mai sanyi tayi awa ɗaya sai ki kada kwai ki ɗora mai a wuta yayi safi saiki dinga tsoma doyarki. Acikin ruwan ƙwai kina sawa a mai kina soyawa idanyayi ruwan kasa sai a tsame.


08167151176


_MRS BASAKKWACE_

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post