ZoyaPatel
Ahmedabad

PINACOLADA (SA SAURAYI YA MANTA GIDAN SU)


 *🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*



.23082021


       *PINACOLADA*



INGREDIENTS

•Kwakwa

•Abarba ko leman zaki

•Suger 

•Flavour na abarba

 


*METHOD*

Da farko uwar gida zaki goga kwakwa da abun goga kuɓewa,ki markaɗa a blender sai kj zuba ruwan sanyi kj tace da rariya sai ki markaɗa abarba ko lemun zaƙi ki  taceki zuba ki a kwano.ki dafa suger da ruwa barshi ya huce. sai ki

Haɗa kwakwa da abarba guri ɗaya ko leman zaƙi zuba suger da flavour juya sosai kisa a frig(Refrigerator) yayi sanyi,

wannan leman ana haɗashi ne lokacin da za’a sha.idan kuma aka haɗa aka sa shi a frig(Refrigerator) za’a ga man kwakwar ya taso ,ba lalace wa yayi ba sai aƙara markaɗawa.


08167151176


_MRS BASAKKWACE_

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post