- Ganyen kurna
- Lemon tsami
- Yadda ake hadawa
- Asami ganyen kurna a Shanya a rana idan ya Bushe a dakeshi yazama gari sai a fasa kurjin tautau din a shafa lemon tsami akai akwai radadi matuka amma a daure , sai a kawo wannan garin a shafa a gurin zaiyi sauki inshaAllah.
Alqalamin Ummy Ontop
