Pinned Post

AURAN FANSA 3-4 BY NIMCYLUV

Da sauri Abban Arman ya janye hannunsa yana sakin wani shu'umin murmushi mai cike da ma'anuni na zaki gane baki da wayo, Cikin ƙasa da Mury…

INDO A BIRNI page 1

             INDO A BIRNI          *08147537180* *Marubuciyar*  *Sauyin Rayuwa* *Nasmah ko Nasirah* *Sara da Sassaka*     (Baya hana gamji)     Toho              *1 / 1 / 2020*                            Tsarabar sabuwar shekara domin ku masoyana.   *Deducated to*   *Aunty Fauza yar Amana*   Uwa mabada mama k'aunar ki dabanne gare ni, domin ke d'in shugaba ce, dake Adalci ga duk na k'asa dake, Allah ya barmu tare Aunty nah.  *بسم الله الرحمن الرحيم*  ____________________________________ *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ____________________________________ Alhamdulillahi Ala kulli Halin dukkan yabo da godiya su tabbat...

MEAT PIE (SA BIDURWA TA LIƘE MAKA)

 *🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*       29082021         *MEAT PIE* INGREDIENTS Flour 2 cups Baking powder 1 spn  Irish potatoes 5 Eggs 4 Butter 2 spns  Onions  Small pepper 2 Meat 1/4 kilo Vegetable oil Maggi Salt Curry Spices *METHOD* Da farko zaki tafasa naman ki ,kikai a niƙa ko a yanka shi ƙanana ki yayyanka albasa da attaruhu ki soya kamar na minti 2 sai ki zuba nama,maggi,gishiri,spices, curry. ki yayyanka dafaffen dankali da ƙwai 2 ki juya sosai sai aki sauke daga kan wuta.ki kwaɓa flour, ƙwai,butter, baking powder, gishiri,curry da ruwan sai ya  kwaɓu sosai.ki rufe ki samu kamar minti biyar sannan kj yanka ta ƙananu ki murza kowanne ɗaya yayi circle shape,sai ki zuba kayan haɗin.kiyi amfani da fork wajen danne bakin sai ki soya a mai,Idan kuma Baking zakiyi sai kj shafe bayan shi da ƙwai kafin kisa a Oven     08167151176 _MRS BASAKKWACE_
ADS HERE

Latest Posts

AURAN FANSA 1-2 NIMCYLUV

ALLAHAMDULILLAH! As your wish and my wish,ga AUREN FANSA nan FREE BOOK, all i want your support accepte it share it to All your GROUPS, #Love# Des…

NI DA SHI ABU ƊAYA NE 1to complete

*بسم الله الرحمن الرحيم*   ®🏝  *ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻 [  ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things t…