*🥙BASAKKWACE'Z KITCHEN🥙*
04092021
*Spring rolls*
Ingredients
Kabeji
Kara's
Albasa
Filawa
Kwai
Nikaken nama
Mai
Maggi
Gishiri
Curry
Brush
*Method*
Ki yanka kabeji da albasa da Kara's ki soya sama sama tare da mai cokali daya ki xuba nikakken nama, maggi gishiri da curry sai ki sauke daga kan wuta
Ki hada filawa, kwai maggi, gishiri, da ruwa a kwaba yayi kamar kaurin koko ko wainar filawa, ki shafa mai a nonstick sai kishafa filawa da brush idan yayi xakiga gefen ya dago sai ki fidda kixuba hadin kabejinki ki nade kamar tabarma.
08167151176
_MRS BASAKKWACE_
